Ni ba Malami bane amma babu wanda ya isa ya kirani jahili cewar Pantami

Ni ba Malami bane amma babu wanda ya isa ya kirani jahili cewar Pantami

Ni ba Malami bane amma babu wanda ya isa ya kirani jahili cewar Pantami; Fitaccen malamin nan kuma Ministan Sadarwa da tattalin arziki,Malam Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ya bayyana a wani fefen bidiyo dake yawo a shafukan sada zumunta musamman ma YouTube,Malamin yace mutanen kasar da yayi aiki dasu ko kuma ya kai ziyara ansha bashi kyautar damar zama dan kasa amma duka yaki yarda yafi son zaman shi a Najeriya domin ganin an samu cigaba da kuma gyaran kasa.

Hadiza Gabon Karuwa Ce Saida Akayi Amfani Da Ita Aka Sakata A Harkar Fim Cewar Wani Matashi

Sai dai tun bayan da bidiyon yake lekawa ko ina tuni dai mutane da dama suke ganin to shin Malam yana nufin zai ita fitowa takara kenan tunda ya gujewa irin damarmakin da aka bashi na zama dan wani kasa

Kada dai mu cika ku da surutu,zaku iya kallon cikakken bidiyon Malamin anan kasa 👇👇👇👇

download

About NgArewa 2781 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*