Nafisa Abdullahi Ta Fitar Da Kanta Daga Cikin Shirin ((labarina))

Nafisa Abdullahi Ta Fitar Da Kanta Daga Cikin Shirin ((labarina))

An bayyana suce nafisa Abdullahi ta fice daga cikin Shirin labarina Wanda yake zuwa a kowane sati

Nafisa Abdullahi da ita aka fara Shirin labarina season Wanda Aminu saira ya dauki nauyi

Hakq zalika tana bada dukkan wata gudummuwa da ake bukata a cikin Shirin labarina.

Ammam sai gashi yanzu an wayi gari Babu nafisa Abdullahi a cikin Shirin Labarina season

Muna fatan allh ya kara dafawa nafisa Abdullahi.

READ:   Why I Won't Appear in Southern Movies - Umma Shehu
About Arewanmu 1343 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*