Labarina ya kasance shiri na biyu da akafi bibiyar a kowane mako a fadin arewacin Nigeria
Hakq zalika idan har kacire sunan izzar so nawani fitaccen shiri kamar Shirin labari na
Babban abin Al,ajabi shine yadda wacca aka hada movie domin ta Tafice daga movie din
Jarumin kannywood ya Kwancewa Hadiza aliyu Gabon Zani A Kasuwa
Wasu daga cikin masana suna ganin cewa mawuyacin Abu ne Shirin labari na tacigaba da Karkashin sa
Amma wasu Kuma suna ganin komai zai iya dawowa daidai yadda aka saba

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 12, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP