Musa mai sana’a cikin wani faifan bidiyo ya tonawa yan matan kannywood asiri Wanda tabbas ko su din basu fahimci wannan al’amarin ba sai yanzu da yayi wannan bayyani tabbas mungani ga wasu yan fim suna raye abinda ya fada gaskiya ne a cikin faifan bidiyonsa inda yake magana cikin minti ukku kacal. Wanda tsahar YouTube mai suna 1arewa tv sunka kawo bidiyon da jarumi yake yiwa sabbabin jarumai mata masu son shiga hark fina finai.
Ga bidiyon nan.
Fitaccen marubucin na Facebook datti assalafy yayi tsokaci da jinjina ga musa mai sana’a ga abinda yake cewa.
“Tunda aka fara shirin fim a Kasar Hausa ban taba jin labarin wanda ya fito ya yiwa ‘yan mata masu sha’awar shiga fim nasiha kamar wannan ba.
KANNYWOOD Akwai Biki: Aisha Tsamiya Zata Auri Babban Producer Abubakar Bashir Mai Shadda
Musa Mai sana’a ne yake yiwa wasu sabbin ‘yan mata masu neman shiga fim nasiha tare da fayyace musu sharri da yaudarar dake cikin harkan fim
Duk da shima dan fim ne, amma bai ji tsoron bayyana gaskiya ba, mun jima muna jawo hankalin ‘yan mata akan yaudarar ‘yan duniya, alherin Allah Ya kai wa su Datti Assalafiy
Wallahi Musa Maisana’a yayi magan ma fa’ida yayi wadanda suka cancanci a rubutasu da ruwan danyen zinare, babu wata gaskiya da aka fadi akan ‘yan fim wanda take gaba da wannan, ku bude bidiyon ku saurara
Allah Ka shiryar da mu, Ka karemu daga yaudaran duniya.”
Source: Huasaloaded

SHARE TO FRIENDS
Copyright, July 2, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP