Bidiyo: Muhimman Abubuwan Daya Kamata Kusani Game Da Jaruma Fati Washa

Muhimman Abubuwan Daya Kamata Kusani Game Da Jaruma Fati Washa

Ga wasu muhimman bayanai game da shahararriyar jarumar kannywood da ta kasance ɗaya daga cikin manyan matan kanyywood fati washa.

Fati washa itace tazo ta daya a wajen kwalliyar sallah a cikin matan kannywood wannan shekarar

Anan mun kawo muku bidiyo daga ƙasa inda zaku kalli waɗannan abubuwan da suke tare da wannan gwarzo wanda yakamata ku sani.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here