Mawaki zai auri Mawakiya A Kannywood _ sarkin waka yayi zazzafan martani

Screenshot 20220112 095121 1

Kalli wani zazzafan martanin naziru Sarki waka a masana’an tar kannywood futattun mawakan kannywood zasu yi aure a tsakanin su abin ya janyo magan gannu

A shafikan sada zuminta a wannan lokacin kuma dai sarkin waka naziru wato dai jarumin nan da babu kamar a yanzu harma dai tauraruwar sa take kara haskawa

Kuma kuma dai alumma suke kara baiya albarkacin bakin su akan yadda mawakin yake a yanzu kuma dai kannywood take kara alfaharin ganin su a wannan lokacin

Shin Me Yake Faruwane A Tsakanin Maryam yahaya Da Aisha Tsamiya ???

Kuma dai abin mamakin shine yadda ran mawakin ya baci harma dai yake a magan ganu yadda yakamata akan wannan lamarin da yake faruwa a yanzu kuma dai

READ:   Innalillahi wa'inna ilaihiraji'una!! yanzu akayiwa ummi rahab (( Fyade ))

Suma dai wadan nan suna kara baiya cewa suna soyayya a tsakanin su harma dai yanzu gashi zasu yi aure kuma dai a karo na farko a wannan lokacin da mawakin zai auri makiya a kannywood

About NgArewa 2113 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*