Matar Garzali Miko ta cika wata 4 da kwanaki a gidan auren su

Matar Garzali Miko ta cika wata 4 da kwanaki a gidan auren su

Garzali Miko da Kuma matarcsa sun cika wata 4 da yin aure a duniya

Inada Masoya da Kuma Yan uwa harda abikan arziki suke cigaba da yimusu adduar fatan nasara

Hakq zalika aie cigaba da rokarmusu allh ya Basu Yaya masu tarbiya da Kuma ilimi

Daga bangaren mu Mina rokon allh ya tabbatar da farin ciki a cikin gidan auren su da samuwar nutsuwa

READ:   Abale da mansura isa harda Samira Ahmad sunyi zafafan hotuna
About NgArewa 2083 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*