Yadda jaruman kannywood maza da matan su suka janyo abin magana a tarin biki Mai bada shawara harma ake cewa babu wani taro da yakai shi a masana’an tar kannywood tunda aka kirkireta
A cikin tsawan wannan shekarun harma babu wani a cikin masoya Wanda zai Ce shagalin wannan bikin bai burge shiba sabida futattun jarumai a kannywood
Baba Dan Audu ya tona asirin abinda yasa aka cire Nafisa Abdullahi Daga cikin Shirin ((Labarina))
Duk solar taka rawa yadda yakamata a gurin wannan shagalin harma babu wani a cikin masoya Wanda suke baiyana alabarkacin bakin su akan shagalin a masana’an tar
Kuma dai kannywood dole tayi alfaharin ganin wadan nan futattun jaruman Wanda bassa yin irin wannan kuma dai harma ake kara baiyana cewa samun wani taro
Da jarumai furtattun a kannywood zasu cikika dai kamar wanna gaskiya sai an dauki tsawan lokacin ba ai irin wannan din ba kuma alumma masoya daga KO ina a fadin duniyarnan gaskiya suna kara nanata matsayar su a kan wannan shagalin.

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 13, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP