[1/12, 12:13 PM] ogan . military: Masoya maryam sunyi allah wadai da abin da takai kata wai tana da garman kai a cikin jaruman kannywood kuma abin yana kara tunzira alumma a shafikan sada zuminta na social media
A dai wannan lokacin babu wata jarumar da a masana’an tar kannywood take kamar Maryam yahaya a wannan lokacin kuma dai alumma daga ko ina a duniyar nan
Suna baiyana albarkacin bakin su akan jarumar harma dai lamarin jarumar yake kara zamowa abin da kowa yake a yanzu kuma dai masoya yana jiranan suji cewa Mai yafarau da Maryam yahaya
Kuma dai masana’an tar kannywood ta na alfaharin yadda yakamata a kannywood gaskiya dole ne a sanya maryam yahaya dai ana zargin cewa
Jarumar ta na da girman kai ne a wannan lokacin hakan ya sanya dai suke cewa gaskiya yakamata jarumar ta shiga dai tai ta yin ta a wannan lokacin kuma babu wani wanda baiya maganar jarumar a wannan lokacin a kannywood
Masoyan Maryam Yahaya sunyi tofin ala tsine akan girman kanta
[1/12, 12:57 PM] ogan . military: Kalli sabon video nafisat abdullahi Wanda ya haukata masana’an tar kannywood a wannan lokacin haram ake cewa tasami iskar yanci ne baiyan dai na shirin labarina da jarumar tayi
Futacciyar jarumar kannywood dai wacce babu kamar ta a wannan lokacin ana dai maganar nafisat abdullahi wacce a a yanzu itama dai huyan ta yayi kaurin
Da man dai a kannywood babu wani Wanda baiya yin alfaharin da ganin nafisat abdullahi a kannywood kuma dai a yanzu jarumar nan tazamo wacce babu kamar ta
https://youtu.be/9xQ9FlHPE28
Dan ganin cewa harma dai babu wani wanda baiya Mai alfaharin da masana’antar kuma dai shirin nan na labarina a kannywood
Ta zamo Mai tarin arziki a kannywood kuma dai babu wani da a wannan lokacin zai aiyana cewa jarumar bata zamo nauraruwar da babu kamar tata a masana’an tar kannnywood a wannan lokacin kuma dai nafisat abdullahi ake magana dai a yanzu

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 13, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP