Maryam Yahaya ta yi birthday a gadon Asibiti Sauran Jaruman Kannywood Mata Sun Nuna Mata Halacci

Matashin jarumar kannywood har yanzu tana cikin mawuyacin hali har zuwa ranar haihuwar ta ta bana kamar yadda muka samu rahoton bidiyo da ke bayyana cewa maryam yahaya a gadon asibiti ta haifi ranar haihuwar ta.

Kwalliyar matan Kannywood ta sallah eid Mubarak 2021

Ga bidiyon da muka kawo muku, muna taya ku murna da fatan Allah ya saka muku da alheri.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here