Mansurah Isah Ta Aikata Abunda Hadiza Gabon Tayi A Kwanakin Baya

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Mun samu Labarin Abun Alkhairin Da Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Tayi Saboda Allah, Yadda Har Abun Ya Karade Kafafen Sada Zumunta.

Abunda Jaruma Hadiza Gabon Tayi Bakomai Bane Face Gina Massallachi Datayi Fisabilillahi, Duk Da Wannan Abun Ya Zamto Kamar Bako A Masana’antar Kannywood, Ganin Cewa Ba’a Taba Samun Jaruma Mai Taimakom Mutane Sama Da ita Ba.

Mansurah Isah Ta Aikata Abunda Hadiza Gabon Tayi A Kwanakin Baya

Bayan Faruwar Wannan Al’amari Sai Jaruma Mansurah Isah Ta Wallafa Wani Bidiyo A Shafinta Na Instagram, Wanda Acikin Bidiyon Munga Yadda Jaruma Mansurah Isah Tayi Irin Abunda Hadiza Gabon Tayi Wato Ta Gina Masallachi.

Bidiyo : Matar da ke kaiwa Yan bindiga kwayoyi domin suyi aikin Rashin Imani

READ:   Kalli Maryam Yahaya ta yi birthday a gadon Asibiti Sauran Jaruman Kannywood Mata Sun Nuna Mata Halacci

Bincike Ya Nuna A Masana’antar Kannywood Wadannan Jaruman Ne Suke Kan Gaba Wajen Taimakon Al’ummah A Bangaren Mata.

Amma Ita Jaruma Mansurah Isah Tana Daya Cikin Mammbobi Na Kungiyar Nan Ta Taimakon Marayu Da Marasa Karfi Wato (CHNF) Creative Helping Needy Foundation.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Domin Ku Ga Zahiri.

About Arewanmu 609 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*