ππππππ
*Mahaukaci*
ππππππ
By maman noorul hudah
Wanan labari kagagen labari ne banyi shi Dan cin zarafin kowa ba
Ban Yarda wani ko wata ta juya min labari ba ta ko wace tsiga
Please a Fara daga farko bana son sai nayi nisa mu takura juna,duk group din da ba a remark zan daina posting
Gabad’aya wanan littafin sadaukarwa ce ga ya’ta *Rahmat* (Nazeera)Allah ya albarkaci rayuwarki ya rayaki ya kare ki daga sharrin makiya (Amin)
π Ώ1β£-2οΈβ£
Bismillahir Rahmanir Rahim..
Yau ma Kamar kullum Suna fitowa ya taso da sauri yayi ta binsu,ummi sai matsifa takeyi tace” nazeera ke Kika Saba me toh gashidai sai binmu yake nidai wanan abin ya fara isata a ce mahaukaci yayi ta bibiyar mu,gaskiya ni na kusan daina tafiya dake wallahi”sai fad’a take kamar me magana da kanwarta bazaka tab’a tunanin yayarta bace nazeera
Itadai wacce aka Kira da Nazeera batayi magana ba saima juyawa da tayi ta kalleshi
Kallonshi nayi da kyau sai na gan wando shadda ne jikinshi milk color ya Sha datti sai wani Jan t-shirt da wuyar ya yage,miyau ne ke siyaya a bakin shi infact he’s the actual definition of an inbecile,kallonta yake Yana murmushi bakinshi a gefe
Nazeera ta sakarme murmushi tace”ka koma gida sauri Nike zanje makaranta na makara”
Make kafada yayi alamun ah’ah,kafin Nazeera tayi magana ummi tace”nidai na tafi sai ki tsaya kiyi ta shashanci da wanan mahaukacin dama Abba zai bi shawarata ne da ya had’aki aure Dashi tunda kin rasa mashishini,Haka za a Kare ba saurayin kwarai sai kame-kame”
Dukda maganarta ya d’an sosawa Nazeera rai be hanata murmushi ba cikin sanyi irin nata tace”please ummi ki tafi ba sai kin jirani ba”
A fusace ummi daje sanye cikin uniform din authorities day tace”ai dama ko Baki ce ba tafiyata zanyi in badan abba da ya nace muyi ta tafiya tare ba ni me zai kaini tafiya da Mai bakin jini irinki salon a shafa min bakin jini”
Nazeera ta kalleta kawai sai tayi murmushi ta Mika mata d’ari biyun da Abba ya Basu tace”gashi je malam idi yayi Mana canji ki kawo min d’ari”
Fisgewa ummi tayi ta ja saki ta tafi sai gata ta dawo ta wurgawa Nazeera hamsin ta ja saki ta wuce nazeera ta bita da kallo
Mayar da kallonta tayi kanshi tace”boy kayi hakuri in naje na dawo zamuyi hira sosai,wallahi Ina da check”
Juya mata baya yayi alamun fushi ta dawo gabanshi tace”boy please da wuri Zan dawo inshaallah dama akwai Wanda Mukayi dashi zai zo zance in na dawo Zan baka labari”tana Gama magana ta juya zata wuce sai ta gan Yana binta
Juyawa tayi ta kalleshi tace”boy yanzu baka jin magana nace in na dawo zamuyi magana”
Da okay’yar ya bude bakin shi dake zubar miyau abin kyama yace”yun-yun-yunwa Ni—-nike ji”
Hamsin hanunta ta bashi tace”gashi je wajen malam idi ka siya biscuit in na dawo yau zan dafa maka taliya”
Dariya yayi cikin irin maganar su ta inbecile yana Susa Suman kanshi ga fuskar nan baki “yak” so iritating yace”toh sai kin dawo”
Da sauri ta Karasa bakin hanya ta shige keke napep Yana ganin shigan ta ya kalli naira hamsin Yana Susa kai kawai sai yayi murmushi ya karasa shagon malam idi Yana fidda yawun kazanta
Tana kaiwa faculty ta tarar har an shige an Fara check ga lecturer ya kulle kofa,wani fad’iwar gaba ta ji domin dama ita da lecturer sai a hankali niman dalili yake yayi failing dinta,cikin karfin hali ta tura kofar ta shiga gabanta na fadiwa
Malam Ali na Jin an bude kofa ya juyo,wani Dadi ya ji ganin itace,a zahiri ko had’e rai yayi ya duba wrist watch dinshi sanan ya mayar da kallonshi kanta kafin yayi magana tace”iam very sorry sir wallahi wani uzuri ne ya rike ni kayi hakuri ka Bari in rubuta Koda 5 minute ne ya rage”
Wani kallo yayi mata yace”earlier than the rely of three kin bar ajin Nan”dukawa zatayi ya daka mata wani tsawa yace”na ce ki fita”
Jiki na rawa ta fita ta samu wuri ta zauna takaici ya dibeta kawai sai ta fashe da kuka ita tasan tsayawa da tayi da boy ne yasa ta makara yanzu ya zatayi?she will’t afford to fail his course
Haka tana ji tana gani aka fara fitowa d’aya bayan d’aya har aka gama Bata motsa daga inda take zaune ba
Yana fitowa da papers din a hanunshi ba tare da ya kalleta ba yace
Maman Nur
Coming quickly sai na gan remarkππππππ
*Mahaukaci*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
π Ώ3οΈβ£-4οΈβ£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Bin shi da kallo Nazeera tayi Tana goge hawaye,sai ga serah ta fito a aji karasawa tayi cikin damuwa tace”nazy ya Kika makara ne yau gashi kinyi lacking check Kuma ke kanki kin San ba Imani ne dashi ba tun 6:30 fa Nike makaranta Nan dan bana son in shiga hanunshi ”
Kuka Nazeera ta fashe dashi tace”serah bazaki gane ba, the considered failing course dinshi kadai yana sa zuciyata bugawa wallahi bana son in samu carryover balle a course dinshi sanin kankine typewriter yafi ko wani course a division din Nan kawo marking saboda credit score unit din and in nayi failing level dina zaiyi low,I actually work exhausting for this course jiya banyi banci ba”
Serah tace”however meya tsayar dake har Kika makara haka,Koda yike nasan bazai wuci wanan Mahaukanci ne yasa Kika makar……”
Katseta Nazeera tayi ta mike tace”serah bafa mahaukaci bane please ki daina ce me mahaukaci Lalura ce”
Serah ta tabe baki tace”iam not within the temper da zanyi argument dake yanzu dai kije workplace din malam Ali ki rokeshi nasan zai Baki check d’inki”
Kallonta nazeera tayi tana goge hawayenta tace”kin san fa halinshi mutumin banza ne kin San inda Muka Kare final time wallahi har ban so mu sake kebewa”
Serah tace”kije kiji ko zai hakura ki roke shi kin san ko ya yafe Miki,karki Bari kiyi carrying over din course din Nan”
Nazeera tace”muje ki rakani”
Serah tace”toh however a waje zan jiraki”
Suna zuwa gaban workplace din malam Ali Babu inda nazeera batayi da ita ba su shiga tare ta ki”
Nazeera ta shiga gabanta na fad’awa tana shiga ta ganshi zaune yana making
Sungunawa tayi har kasa d’an nesa dashi tace”sir ka dubi girman Allah ka bani nawa check din ni ko anan zan rubuta please”
Murmushi yayi ya dawo da glass dinshi saman hanci ya mike ya karasa inda take da sauri ta matsa baya tana rarrafawa
Dafa kafadarta yayi yace”no child ni ba dodo bane meyasa kike guduna?”d’agata yayi Yana kallon kwayar idonta yace”child meyasa kike wahalal da kanki kin San fa abinda Nike so ko anan ma ai sai muyi and I guarantee you zakiyi passing course dina infact Babu me failing dinki a makaranta Nan daga division din nan har schooling,gse,duk Zan tsaya Miki solely in Zaki bani kanki kin San fa na dade Ina sha’awarki tun 100level Nike bibiyar ki”
Kuka ne ya kubcewa nazeera ta fara rokonshi Amma sai ya rungumeta yana shafa Mata baya
Da sauri ta janye jikinta zatayi magana ya jawota ya had’e bakin su sosai nazeera ke kokuwar kwatan kanta Amma ta kasa kuka take sosai
Ganin ya fara d’aga Mata riga ta tureshi da karfin tsiya tana wani irin kuka jikinta na rawa da gudu ta bar workplace din
Tana fita ko ta kan serah Bata bi ba ta bar makaranta serah na kiranta bata kula ta ba ta shige napep
Tunda ta shige keke kuka take kamar ranta zai fita ba a tab’a Yi Mata abinda ya tsaya Mata a rai irin yau ba
Tun daga nisa ta hango boy Yana wasa da wasu yara suna me Waka
Tsaki tayi domin wani haushin shi take ji Yana ganin ta ya fara gudu Kamar zai Fadi ya
Maman Nur
ππππππ
*Mahaukaci*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Godiya Mai tarin yawa masoyana nagode da kaunar ku
Ummina har naji kunya da kikayi magana d’azu,shiyasa nace Bari I d’an kokarta inyi typing yau,wanan web page din naki ne ummina hajiya *Aisha D’an goguwa* Ina Miki fatan alkhari
π Ώ5β£-6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yana zuwa gabanta ya fara kokarin karb’an Jakarta kamar kullum ba tare da ta kalleshi ba tace”barshi kawai tafi kaje kayi wasan ka”
Buga Kafa ya farayi alamun dai be Yarda ba”
Tace”je kayi Wasa please”
Kama hanunta yayi yasa a hammata ya danne
Janyewa tayi,ya je da niyyar zai kamo ta daka me wani mugun tsawa da ya firgita shi
Tace”nace bana so Dole ne daga yau karka Kara zuwa inda Nike in ba haka ba wallahi zan mugun sab’a maka haka kullum kakeyi gashi kasa na makara nayi lacking check”
Kallonta yake da mamaki yana kokarin yin magana abin ya gagara
Tsaki tayi ta shige gida
Tana shiga umma ta kalleta da mamaki ganin yau ta dawo da wuri
Mama na ganinta ta kwashe da dariya tace”Ashe dai shiyasa na gan duhu me bakin jini ta shigo gida hasken ya d’auke
Lami tace”hmmm ni kullum Cikin sa Ido Nike ko zan ji anyi sallama da ita amma shiru kullum dai cikin cewa ake lokaci ne ko yaushe lokacin zai zo oho?”
Mama ta kwashe da dariya tace”kila sai mun mutu”
Maryam ta fito tace”akwai Wanda ya Kai ku bakin jini tunda har kuka Kare a gidan nan,ai karuwanci daban farin jini daban ya’yan ku da kullum iskanci ake dasu a lunguna ko kun d’au bamu San komai bane kyale ku muke”
Mama ta mike tace”ke ban san rashin kunya karki nimi ki gaya min magana”
Maryam zatayi magana umma ta daka mata tsawa dama tuni nazeera ta shige d’anki ta zauna tayi tagumi
Umma ta kamo hanun Maryam Suka shige
Kallonta umma tayi tace”meya identical ki na ganki a sanyaye?”
Murmushi yake tayi tace”ba komai”
Umma tace”ko kin samu matsala ne a makaranta?”
Tace”ah’ah”
Umma tace”toh Allah ya kyauta,ga wanan je shagon malam idi ki amso min Maggi in na aiki Maryam tsayawa zatayi tana fad’a dasu”
Amsar kudin tayi tasa hijab ta fita,tana fitowa ta gan boy a kofar gidansu yayi tagumi suna had’a ido tayi saurin daukewa taje ta siyo Maggi tana juyowa ta gan ya takure wuri d’aya sai ya bata tausayi ta koma shago ta amshi bashin taliya ta shige gida
Tana shiga ta hura abacha ta fara jajjagen kayan Miya
Da misalin 12:03 ta fito da kulan abinci karami ta ganshi a inda ta barshi d’azu
Yana ganin tana tunkaroshi ya mike da sauri ya karasa ya rungumeta gam
Tsayawa tayi na d’an lokaci Kamar me nazari domin wani kamshi ne ya bugi hancinta Mai dadi
Da okay’yar ta janye jikinta tana kallon kwayar idonshi shima nata yake kallo
Murmushi tayi ta Kama kasar hijabinta tana goge me miyau tace”boy nace ka daina zubar da miyau nan bana son kazanta”ta Kare magana da share me baki
Cikin damuwa yace”me—meeeee nayi Miki d’azu”Wanda in ba kasa kunin ka ba bazaka ji me yake Fadi ba”
Zama tayi a dakali ta bude kula tace”zauna Mana?”
Zama yayi ta Mika me kula tace”iam sorry boy please forgive me raina ne ya b’ace shiyasa”
Taliyar ya Kai baki sai yaji wani uban yaji kwata-kwata taliyar beyi me ba
Murmushi tayi ganin Yana juyawa tace”ci mana boy”
Murmushin yake yayi ya Kai baki ji yake Kamar ya dawo dashi”rufe kulan yayi yace”sai kin fad’an min abinda ya faru dake”yayi maganar inda imbecile keyi
Kuka ta fashe dashi tace”boy nayi lacking check dina,kuma wanan d’an iskan lecturer ya…ya”kuka ne ya ci karfin shi da yasa hankalin shi tashi
Besan lokacin da yace”me yayi Miki ba?”
Kallonshi tayi tana kuka tana goge hawayenta tuni idanunshi suka sauya kala
A fusace yace”me yayi miki?”yayi magana cikin d’aga murya
Kallonshi tayi tace”boy”sai yayi saurin komawa inda yake magana yace”mmmme yayi Miki?”
Tace”he kiss me,are you able to think about that bastard kiss me “labarin komai ta bashi tace”nasan ba lalle ka fahimceni ba tunda bakayi makarnta however bana son inyi failing course din”ta Kare magana da bude sabon kuka”
Dafa ta yayi Amma beyi magana ba,murmushi yake tayi tace”sorry Ina damun ka da matsalata,Bari in baka wani excellent news,hmmm saurayin dana had’u dashi jiya a hanyar islamiya yace”yau zai zo zance da karfe 8:30 iam so blissful immediately ka gan nima zanyi aure in huta da gorin yan gidanmu boy kowa cewa yake Ina da bakin jini kuma gaskiya ne har yanzu ban samu Mai Sona bane tsakani da Allah Amma ai ba laifina bane ko boy duk samarin da Nike had’uwa dasu yan iska ne Amma sai ayi ta cewa Ina da bakin jini,Allah yasa wanan yayi critical”kallonshi tayi ganin yayi shiru yasa ta cewa”however boy bazaka min abinda kayi final time ba ko?infact ka nuna baka Sanni ba nasan Zaka so Nima inyi aure ko?”
girgiza mata Kai yayi ta mike tace”yauwa my boy bari inje inyi Shirin islamiya”Bata jira amsarshi ba ta shige cikin gida tana shiga mama ta kwashe da dariya tace”ko dai mahaukaci za a aura tunda masu hankali gudunki suke”
Itadai Batayi magana ba ta shige ciki
Umma ta kalleta fuska d’aure tace”ke miye had’in ki da wanan mahaukacin?”
Tace”lah umma bafa mahaukaci bane?”
Umma tace”koma menene ki fita harkar shi,Kuma ki fito da miji domin Abba ku ya fara takura ni kema kanki kin San Babu wata ya’ a gidan Nan da tayi shekarun ki ba ayi mata aure ba asalima da an gama jss3 yake aurar da ya’yanshi ”
Nazeera tace”Kai umma in Kuna fadin shekarun nan sai a d’au ko nayi arba’in dudu fa shekaruna ashirine fa”
Umma tace”nidai ba ruwana na gaji da kare ki dama dan kiyi karatune kuma ba laifi yanzu Zaki iya karasawa a gidan miji In akwai Wanda kike so sai kiyi magana”
D’aukar jaka tayi tace”umma sai mun dawo dama tuni Maryam ta fita tana fad’awa mama magana”
_____________
Saukowa take akan stairs cikin takun kasaita kallo d’aya zaka mata kasan naira ta zauna,kyawun gidan kawai ya Isa yasa mutum natsuwa domin naira yayi kuka
Zama tayi ta kira kande Mai aikinta ,da gudu ta zo ta duka
Hajiya turai ta kalleta tace”zuwa anjima zanyi Baki daga kano please ki fad’awa masu girki su girka Mana tuwon shinkafa miyan egusi sanan suyi white rice kad’an da Miya”
Kande tace”toh hajiya”
Salim ne ya sauko daga half dinshi yana zuwa ya kwanta jikinta tace”Kai nidai wata rana zaka karyani wallahi”
Yace”Kai mummy nifa bani da wani nauyi”
Tace”salim kunyi waya da nazir kuwa?”
Yace
Maman Nur
[ππππππ
*Mahaukaci*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
π Ώ9β£-1β£0οΈβ£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ta kwashe dadduma ta nade sanan ta fita,tace”abba gani”
Yace”biyo ni falo”
Binshi tayi harda su umma
Cike falonshi yake da yara kowa na gidan na ciki
Kallon nazeera yayi yace”ke meya had’aki da ummita”
Nazeera ta fad’a me
Kallon Maryam yayi yace”kefa me tayi Miki Kika Yi mata wanan dukar harda ciwo”
Maryam tayi shiru ta share shi a fusace yace ba dake nike ba?”
Maryam ta turo Baki tana gunguni kasa-kasa kafin tace”toh Abba ai itace ta zage yaya nazeera tana ta fad’a Mata magana harda ce Mata me bakin jini”
Dakuwa yayi Mata yace”karya tayi?inda a ce ta Kama kanta da yanzu tana gidan miji Ina zasu ganta har su rainata kanneta biyar duk suna gidan miji,nidai gaskiya ya’yan Rabi Basu da farin jini,solar zauna sai ci min abinci suke gashi tayi tsada suyi aure Mana in huta”
Mama ta karbe zancen da cewa”wallahi daga uwarsu ne nidai alhaji ka ja musu kunnin Kar shegiyar da ta Kara tab’a min ya’ya in ba haka ba za ayi karamin yaki a gidan Nan nidai nayi shiru ne d’azu in ba haka ba da a gadon asibiti zaka dawo ka identical su”
Lami tayi wani murmushi tace”kenan dama taki aure ne dan tayi ta haddasa Mana fitina a gidan”
Ummi ta fashe da kuka tace”Abba tun secure take ta tsokana ta harda Marina tayi akan wanan mahaukacin”
Abba yace”sati biyu na baki kacal ki fidda miji in ba haka Zan had’aki da wanan mahaukacin da Kika nacewa”
Nazeera tace”Abba har yanzu Babu Wanda Nike dashi Dan Allah Abba a Kara min lokaci”
A fusace yace”toh ba anan gidan ba domin kece ta farko da Kika Fara karya min doka ni yarana a shekaru Sha biyar Nike musu aure dan haka in Karin lokacin kike bukata toh saidai ki nimi gidan wani uban,ki fito da miji domin dasu ummi za a had’a aurenku da mardiya”
Umma dai bata ce komai ba sai ma tashi da tayi tace”alhaji Saida secure”wani haushine ya cika Maryam ganin umma bata kwatar musu yanci
Lami tayi wani irin gud’a tace”alhaji ni da zaka bi nawa da an had’ata da wanan mahaukacin na lura tana sonshi,shima haka”
Mikewa Abba yayi yace”Bari dai a Bata lokaci”fita yayi ya bar musu falon
Nazeera ta mike jiki ba kwari domin dariya suke mata,ji tayi anyi sallama yaron yace” ana sallama da nazeera ”
Kallon juna mama da lami sukayi lami tayi gud’a tace”yau dai an Kafa tarihi”
Maryam ta hararesu tace”je ka ce tana zuwa”suna fita mama ta kalli lami tace”sallama da nazeera toh akwai matsala?”
Lami tace”baki ji inda gabana ya fadi bane Amma Dana tuna maganar boka sai na ji hankalina ya kwanta ai cewa yayi bakin jinin da yasa Mata bana Wasa bane duk saurayin da zaizo gunta guduwa zaiyi”
Mama tace”hakane fa,nidai na tsane Yariyar Nan tunda boka yace”tafi duk yaran gidan Nan taurari naji tsananta”
Lami tace”Niko tsanar uwarta ne ya Koma kanta ku duba fa ki wata uku banyi da auren alhaji ba ya auro uwarta in baki manta ba ba karamin wulakanta mu yayi ta Mana ba ai ban tab’a mancewa,Kuma Baki ganinta kamar aljana duk tafi ya’yan gidan Nan kyau ni gaskiya bazan ma Bari Rabi ta gan Abu me kyau ba da yarda Allah yaran duk kwantai zasu Yi muna Nan”
Mama tace”ke koni ai wallahi babban burina in gan ta auri wanan mahaukacin nidai kawai so Nike in gan Rabi ta tozarta a idon duniya tunda har a sanadinta alhaji yayi min saki biyu muna Nan inda har Ina Raye toh nazeera da Maryam bazasu tab’a ganin dai-dai ba”
Lami tace”ke ummi je ki Sa Mana Ido akansu”
Mikewa tayi tace”toh”
Su Maryam ko Komawa sukayi d’akin ummasu suka tarar da Yaya Ahmad zaune Yana cin abinci
Maryam tace”Yaya ka gan Abba ko?sai yayi ta zagin mu Kuma umma bazatayi magana ba
Yayi murmushi yace”ai kece me jawo maganan da Baki tankata ba da hakan be faru ba dole hakuri zamuyi da Abba tunda babu adalci a lamarin shi ku dai ku dage kuyi karatu”
Tace”toh”
Nazeera ta zauna gaban madubi ta shafa farar hoda da man baki sai fragrance da ta fesa domin dama tayi wanka”
Tace”umma yanzu Zan dawo”
Tace”ki dawo da wuri”
Tace”toh”
Yaya Ahmad yace”Allah yasa ku dai-daita kema ki huta da kanana maganganu”
Tayi murmushi tana fitowa ta gan boy zaune a inda ya Saba zama kallo d’aya tayi me ta d’auke Kai
Wani murmushi yayi ya tabe baki karasawa tayi gaban motar Habib ta jingina
Sauke glass yayi yace”shigo mana”
Tace”no fito mu zauna a Nan ”
Murmushi habib yayi ya bude motar ya fito ya zauna a dakalin kofar gidan,itama Zama tayi cikin Jin kunya tace ina yini”
Yace”lafiya Lau ya gida?”
Yace”lafiya Lau”
Shiru ne ya d’an biyo baya na d’an lokaci kafin Habib yace”ba sai na b’ata lokaci ba domin ni straight ahead particular person ne ni bada Wasa na zo ba aure Nike so da gaggawa”
Nazeera zatayi magana kawai ta gan mutum a kanta kamar an jeho shi kafin tayi wani abu boy ya
Maman Nur
[9: ππππππ
*Mahaukaci*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
π Ώ7β£-8β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace”mummy Nima fa tun final week rabon da muyi magana”
Mummy ta d’auki wayarta tana latsawa tace”I do not know what this boy is upto a kwanakin nan daga nayi me maganar aure shikenan,Amma muje zuwa”
Salim yayi murmushi yace”kunfi kusa daya dawo yanzu Zaki manta ni”
Tace”Kuma fa ko gidansu hanan Dana tura shi be je ba”
Salim ya tashi ya zauna yace”mummy kema kin san Yaya nazir ba zai tab’a Yarda da organize marriage ba why are you stressing your self?”
Tace”what do you anticipate me to do?ya ki yin aure dole inyi wani abu akai”Kai waya tayi kunni tace”quantity shi be shiga ”
Salim yace”mummy please chill duk inda yake nasan kina ranshi kila aikin ne ya rike shi kin San ai he’s all the time busy”
Tace”Allah yasa dai lafiya domin nazeer baya kwana biyu be Kirani ba”
______________
Da misalin karfe 6:pm nazeera ce da Maryam suna dawowa islamiya Maryam sai surutu take tace”wallahi anty ke kike musu shiru shiyasa suke rainaki”
Nazeera cikin sanyi muryarta tace”Maryam miye amfanin tashin hankali bayan kin san Abba ba goyon bayan mu zaiyi ba saima jawowa umma magana da zamuyi,please ki daina biye su”
Maryam ta tabe baki tace”sai dai in Basu shiga harkata ba wallahi yan rainin hankali kawai”
Suna kaiwa gida nazeera ta tube hijabi ta kwashi wanke-wanke ta Kai inda suke wankewa,ummi ce ta fito da kwano a hanun tana zuwa tayi wurgi dashi har ya sami nazeera a Kafa
Kallonta nazeera tayi sai ta girgiza kai ummi tace”toh miye ko kina da abinyi ne,ai tunda kin ki aure dole kiyiwa kanne ki bauta”
Nazeera Bata kulata ba saima cigaba da tayi da aikinta,ji kake passs Maryam ta d’auke ummi da mari tace”kina hauka ne ko giya Kika Sha ko Kuma kanki hayaki yake anty nazeera kike fad’awa magana?
Ummi ta Kai hannu zata rama Maryam ta Kama hanun ta ture ta sai gata cikin robar omo har ya fashe kuka ta fashe dashi ta taso ta tunkari Maryam gadan-gadan tuni dambe ya b’arke tsakaninsu,nazeera ta fara kokarin rabasu amma Ina Maryam tawa ummi jina-jina
Mama ce ta fito jin kukan ummi tana fitowa ta Kama Maryam ta fara duka,nazeera ta rasa me zatayi kawai sai ta fashe da kuka
Umma ta zo da gudu jin kukan nazeera sai ta gan mama na bugun Maryam ranta ne yayi mugun b’aci ta jawo mama ta wurgata gefe ta Fadi kasa
Ta Nuna ta da yatsa tace”duk randa Kika Kara dukan min yara wallahi sai na baki mamaki”
Mama ta mike ta Kama hanun ummi ta shige d’akinta ranta na tafarfasa jira kawai take Abba ya dawo
Nazeera ta kalli maryam tace”kin gan abinda Kika jawo ko in Abba ya dawo mun shiga uku”
Umma ta Kama kunnin Maryam ta jata d’anki
Nazeera ta koma ta cigaba da aikinta
Da misalin 7:40 nazeera na zaune saman dadduma bayan ta gama sallah ta ji muryar Abba na zazzage matsifa
Gabanta ne ya Fadi sai ta ji yace”Ina Rahmatun take?”
Tashi tayi ta
Maman nur
[9/: ππππππ
*Mahaukaci*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Masu bukatar karanta paid novel dina Kamar su
Nida mijina 200
Kauna ce 200
Mai Mata biyu 200
Nida Yaya hydar 200
So makaho ne 200
Habib Mr neat 200
Mu kawaye ne 300
Yarima annur 300
Ni’imatu 300 Mai bukata yayi min magana ta wanan quantity 09090112846
π Ώ1β£1β£-1β£2οΈβ£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Boy ya zauna a cinyarta ya rungumeta wani Kara ta saki domin taji zafi shiko Habib ya d’an ja baya da mamaki Yake kallonsu
Nazeera ta tureshi cikin rudewa tace”innalillahi wa Inna ilahir rajiun”
Mikewa Habib yayi rai b’ace yace”dama Ashe baki da kamun kai?haka halinki yake tirr da budurwa da Bata da kamun Kai”
Nazeera ta mike bayan ta tura boy gaban Habib taje tace”Habib dan Allah kayi hakuri please wallahi ba haka Nike ba ka duba shi da kyau bashi da lafiya fa,karka hukunta ni akan laifin da ban aikata ba, please ka kalleshi kawai Ina tausayinshi ne Amma Babu komai tsakanina dashi please,boy ka fad’a me Mana ”
Kallonshi Habib yayi sai ya gan ya hade rai
Nazeera zatayi magana boy ya karaso ya rungumeta gam ya fara Mata kiss,tuni jikinta ya fara karkarwa,Habib na ganin haka yayi tsaki ya shige mota ya ja ya bar wajen
Boy na ganin ya wuce ya sake nazeera ya fara tafi Yana dariya
Wani kallon tayi me,kawai sai ta zauna ta fashe da kukan takaici tana cewa”boy ka kasheni wallahi, ka cuce ni Wai meyasa ma na yarda mukayi irin wanan shakuwar?meyasa Nike tausaya maka?a gaskiya yau kayi min abinda bazan tab’a yafe maka ba, boy you retain chasing away my suitors that is the fifth time wallahi bazan yafe maka ba daga yau bani ba kai sanda na roke ka fake as if you do not know however no you shame and make a idiot out of me in entrance of him now inform yaushe zai yarda ya aure ni bayan abinda kayi min?”
Wani kallon yake Mata da ta rasa gane kanshi hakan ya Kara b’ata Mata rai ta Kama hanunshi ta dinga janshi har inda ya Saba zama ta kalleshi tace”as from immediately karka Kara nuna ka sanni tunda kayi San ranka, na yau ma is worst you kiss me why me na tab’a maka a rayuwa da baka son inyi aure kullum Cikin yi min gori ake ka San komai however as a substitute of you to assist me shine kake tarwatsa ni,I did not anticipate this from you Ina tausayin ka kullum Ina kyautata maka Amma abinda zaka saka min dashi kenan?”kuka ne ya ci karfinta harda sheshsheka
Kallonta yake Kamar television ko a jikinshi wallahi sai ma d’aga Mata hanci da yakeyi ga hura Mata hanci
Kuka tayi me isarta kafin ta Kara dunkulewa ta had’e Kai da guiwa
Ji tayi yace”inaaa Jin yunnn….wa”
A fusace ta mike tace”toh Ina ruwana Good mahaifiyarka in kana Jin yunwa toh kaje gidan ku Mana ka ci abinci xaka wani zo ka takurani daga yau in ka Kara nunawa ka sanni wallahi sai nayi Shari’a da Kai mugu kawai shiyasa ake ce maka mahaukaci toh in ba mahaukaci ba waye zaiyi abinda kayi toh yunwa ta kashe ka mugu me bakin Hali inda fuskar ka take baki haka zuciyarka take,mugu kawai”
Kura Mata Ido yayi Yana kallonta domin yau ne ya gan fushinta ya Sha kure ta Amma sai ta ki kulashi,kenan tafi son Habib din kenan?”
WAYASAN GOBE β Complete Hausa Novel
A fusace tace”daina kallona me bakin Hali kawai”tana Gama magana ta juya ta shige gida ya bita da kallo
Murmushi yayi sai ga wata bakar mota tintec glass ta zo ta wuce bin motar yayi da kallo kafin ya bi bayan alhaji muktari
___________
Duk abinda akayi a idon ummi daga farko har karshe komawa tayi ta bawa su mama labari suna ta dariya
Mama tace”shima ya tafi kenan inshaallah bazai dawo ba”
Nazeera na komawa ta kwanta duk inda maryam ta so ta Bata labarin abinda ya faru tsakanin su da habib abin gagara yayi saima kwantawa da tayi ta cigaba da kukanta kasa-kasa daga Nan bacci me nauyi ya d’auketa
Da misalin 10:30pm nazeer ne ya shigo falon a sace har zai shige half dinshi yaji mummy tace
Maman nur
[: ππππππ
*Mahaukaci*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Ummi ce dole in baki web page remark dinki na sani nishad’i nagode da kauna
π Ώ1β£3οΈβ£-1β£4οΈβ£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace”daga ina?”juyawa yayi sai ya ganta jingine jikin kofa murmushi yayi Yana Susa Kai yace”mum bakiyi bacci ba”
Tace”ina kuwa tunda na auri yaro irinka ai bani da bacci”
Murmushi yayi ya karasa ya rungumeta yace”mum please Iam sorry wallahi naje wani aiki ne”
Tace”nafa Fara gajiya da wanan aikin naka I imply most you’re employed?ga abbanka da enterprise empire however kafi son kana wanan aikin na Fara gajiya fa eheee”
Yace”yi hakuri mummyna it my ardour tun Ina yaro”
Tace”ya maganar gidansu hanan din’
Ya juya yace”mum it late zamuyi magana gobe”Shigewa yayi half dinshi ta bishi da kallo
Yana shiga ya Kira Salim a waya yace”please in bakayi bacci ba ka sameni an element dina”
Salim da kallo yakeyi yace”okay”
Bayan minti biyar sai ga Salim ya shiga falon sai dai ba kowa ya tura kofar bed room din sai ya ji karar ruwa a rest room komawa yayi falon ya zauna Yana jiranshi
Yafi minti ashirin zaune kafin nazeer ya fito cikin jallabiya,Salim ya mike ya rungumeshi yace”munyi kewarka Yaya”
Nazeer yayi murmushi yace”Nima haka,Salim Ina son ka min bincike akan wani lecturer ne Mai suna a school of schooling,faculty of vocational some factor malam Ali ka dai Yi bincike daga yanzu zuwa gobe”
Salim yayi murmushi yace”wani ya tab’o ka kenan ko?”
Yace”ka dai kayi abinda nace”
Salim yace”,okay Mai sauki ne Ina da aboki lecturer a division din Bari in kirashi in be Yi bacci ba zai fΓ d’a mana”
Dialling quantity yayi bugu biyu ya d’auka
Salim yace”ya dai baka kwanta ba?”
Jamil yace”no abokina Ina kallo ne kasan gwaro sai a sluggish”
Salim yace”please Ina son bayani ne akan wani lecturer malam Ali”wayar a speaker yake
Jamil yace”Kar dai ya tab’o na kusa daku domin mugun d’an iskane yana b’ata yaran mutane d’an iska ne”fad’a musu komai da suke son ji yayi sanan sukayi sallama
Nazeer yace”gobe zaka rakani makaranta”
Yace”okay”
Washe gari Koda nazeera ta tashi fuskarta a kumbure,umma sai tambayar abinda ya identical ta tace”ba komai”
Shiryawa tayi ta tafi makaranta ko da serah ta ganta kallo d’aya tayi Mata ta gane akwai matsala
Tace”meya identical ki?”
Kuka ta fashe dashi tace”serah boy ya cuceni,ya Kori Habib jiya,serah shikenan ni bazanyi aure ba kullum da samari solar zo sai su gudu ko wanne da dalilin dayasa yake guduwa na gaji gaskiya ga Abba ya matsamin ”
Serah tace”miye yayi this time round?”labarin komai ta Bata
Serah ta kyakyale da dariya tace”oh Ashe mahaukaci yasan kiss Amma bakiyi amai ba kin San wanan miyau Dole tayi wari,ba ke sarkin tausayi ba kad’an Kika gani”
Nazeera ta zauna a gaban ajinsu tayi tagumi serah tace”tashi muje cafeteria jare in ma be dawo ba toh ki d’auka dama can ba mijinki bane,nazeera karki damu komai na duniya lokacine you might be nonetheless younger ni ban San meyasa kike damuwa ba,in Habib na sonki zai dawo yanzu dai kiyi me textual content message ki ce ya zo yau ya Baki dama na karshe na tabbata zai zo ki rage damuwa Dan Allah bana son wanan desperation din sai ka ce wata wowo you might be beautifull pricey Zaki Sami mijin aure in lokaci yayi”
Nazeera tace”wallahi serah iam not determined however my household usually are not understanding na gaji da halayensu gaskiya umma ta Bata ce komai ba however nasan deep down abin na damunta”
Serah tace”do not nervous muje cafeteria mu ci abinci yau na zo da kudi”
Nazeera ta mike tace”Wai baza ayi lecture bane Kuma?”
Serah tace”ya maidashi 4-6″
Nazeera tace”ki ce yau akwai zaman jira har 6:pm gaskiya be kyauta ba”suna tafiya suna hira wasu had’adun motoci uku ne Suka shigo bakake wulik sai kyali sukeyi su nazeera Dake tafiya motar ya zo Kamar zai kwashesu nazeera ta je guduwa ta Fadi a jikin discover board
Serah ta kyakyale da dariya ta Mika Mata hannun ta taimaka Mata ta tashi tana mata sannu
Nazeera ta hade rai ta ji haushin dariyar da aka Mata
Nazeer ya kalli driver yace”baka gani ne ko kana Shan giya ne?”
Driver yace”sorry sir”
Nazeer yace”fita ka Bata hakuri”
Fitowa yayi cikin polo me shegen kyau da tsada sai bakin denims karasowa yayi inda suke yace”sorry Yan Mata a dinga kula please ”
Driver yace”kiyi hakuri dan Allah ban lura bane”
Class rep dinsu ne ya karaso inda suke yace”lah nazeer Abdallah da muke gani a television ne yau a makaranta mu”
Serah ta zaro Ido tace”it is a lie karka ce min well-known nazeer Abdallah the son of alhaji Abdallah Mai Riga bereau the change”
Class rep yace”ga zahiri kin ganni’
Tsaki nazeera tayi tace”Wai mun fasa zuwa cafeteria ne ban San wulakanci”
Murmushi yayi aka bishi da kallo Yan matan wurin suka ji Kamar dasu ne nazeera da yayiwa magana”
Suna zuwa cafeteria Suka zauna a contented resturant suka Fadi abinda suke so
Nazeera na cin white rice da aka kawo musu tace” na turawa habib textual content din be min reply ba har yanzu”
Tsaki serah tayi tace”ke Bari zancen wani Habib ga nazeer ke Baki lura da kallon da yake ta Miki bane wallahi na gan soyyayarki a kwayar idonshi”
Nazeera tace”are you okay?significantly I believe one thing is unsuitable with you daga ganin mutum”
Serah zatayi magana sai ga spicy girls solar shigo
Nazeera ta natsu jikinta na rawa domin tun a 100level take tsoron su kasancewa solar gagari kowa a makarantan ana tsoronsu
Serah tayi kamar Bata gansu ba
Feedy tace”ke je ki anso Mana abinci”
Nazeera ta tashi da wuri zata je,serah ta rike ta tace”ba inda zata je”
Feedy ta kalli su feena sanan tayi murmushi tace”keee kin San da Wanda kike magana kuwa ko kin manta spicy girls ne”
Serah tace”Babu wani mantuwa is excessive time a taka muku birki haba kun addabe mutane”
Feena tace”yanzu tunda kin tare Mata ke Zaki je ki amso Mana abincin ”
Serah tace”bazan je ba wallahi”
Feedy tace”kenan ko me akayi Mata Zaki tare Mata kenan”
Feena ta taso dama Haka kawai ta tsane nazeera tace”okay yanzu Zan mareta sai ki tare Mata”ta d’aga hanun zata kaiwa nazeera Mari serah ta Kama hanun tace”
Maman nur
ππππππ
*Mahaukaci*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Ina masoyana masu nuna min kauna ta hanya patronizing littatfaina zuwa ga masu coplaining in bude everlasting group da za ayi ta biya month-to-month dan wanan wahalal da sukeyi in nayi paid e-book,toh Ina son in sanar musu cewa na kawo wani sari,Zan bude group me suna *MAMAN NOORUL HUDAH HOME of novels* Wanda shigar shi dubu d’aya ne kacal duk wacce tayi register zata karanta paid e-book Dina guda hud’u kafin a sake sabon registration, kun gan anan ma kun samu low cost din 200 kenan Kuma karku manta in nayi free baya cikin lissafi wanda ya biya daga subsequent e-book da zanyi za a fara lissafi da fatan Hakan yayi muku
Karku manta wanan shine contact dina ga Mai niman Karin bayani sai ku tuntubeni ta wanan quantity 09090112846 however yin haka ba dole bane Wanda beda karfi zai iya cigaba da biyan common as regular domin har yanzu tsarin na nan
Nagode da kaunar ku
π Ώ1β£7β£-1β£8β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ta ajiye musu card na invitation a tebu nazeera ta kalleta
Feedy tace”wanan invitation na S U G award evening da za ayi subsequent week ne muna son kuyi Mana inviting nazeer domin mun fad’awa president shine visitor of honour,Ina fatan dai ba Wasa kukayi da hankalinmu ba”
Nazeera zatayi magana serah ta katseta da cewa”and in muka sa ya zo me zakiyi Mana in return?”
Tace”komiye”
Serah ta mike ta koma kan desk tace”zai zo however solely on one situation”
Feena tace”miye situation din?”
Serah tayi murmushi tana kallon kumbanta tace”you guys will apologize to Rahmat in public kuma zaku bi command ”
Feena ta kalli feedy Ruky tace”what?”
Dariya serah tayi tace”you heard me proper ku je kuyi tunani”
Ruky tace”bamu Yarda ba wallahi”
Serah tace”okay sai ku koma ki ce musu visitor din bazai zo ba”
Feedy tace”in be zo ba Kuma bafa me zamuyi muku???”
Nazeera tace”please kuyi hakuri wallahi okay……”
Serah tace”Babu wani kunya Dan Allah ai occasion ne ke meyasa kin fiya jin kunya”nazeera ta rasa me zata ce ganin ta juya zancen
Serah tace”ko miye ma kuyi”
Feedy tace”mun amince,ruky tace”feedy no karki yarda su bada wani situation ba wanan ba”
Feedy tace”let take the chance”
Serah tace’kuje in kunyi tunanin sai ku dawo”
Feedy tace”mun ma amince”
Ruky ta jata suka fita,suna barin wurin nazeera tace”serah why do you all the time invite troble miye na karya yanzu kin sani an issue ni nasan in be zo ba makarantan nan gagaran mu zaiyi,kin San spicy girls dinan basu da Imani kin manta inda suka Zane rabi’u?”
Serah ta d’aga Mata hanun tace”let me assume bawai kiyi ta interupting mind Dina ba,yanzu dai ya zamuyi ya zo?’
A fusace nazeera tace”ni kike tambaya ke dama da kikayi karya Baki San ya za ayi ba you higher assume, domin Ina son in Gama makaranta lafiya serah nidai kullum sani a magana kike d’azu haka Kika sa wanan d’an ji da Kai ya zageni”
Serah tayi tsaki tace”Kai kin fiya matsifa Bari inyi tunanin domin Tara muka shiga ba uku ba ”
Nazeera tace”toh meyasa Baku ce musu saurayinki bane Kika laka min”
Serah zatayi magana sai ga malam Ali ya shigo harya zazzage ya d’an fad’a mikewa nazeera tayi tace”sir”
Ba tare da ya kalleta ba yace”Rahmat kiyi hakuri da abubuwan da suka faru a baya ki Kuma bashi hakuri wallahi na tuba karki bari a koreni a aiki Ina da household ga yara please”
Da mamaki nazeera ta kalleshi tace”sir meya faru ni ban San meke faruwa ba
Beyi magana ba ya Bata query yace”ki amsa tambayoyin ki Aiko class rep dinku dashi”
Tace”nagode sir”
Serah tayi shiru ta bishi da kallo,a ranta tace”sir nazeer ya zo faculty dinmu yau and all of the sudden malam Ali Ali is a change man,meke faruwa what the connection?my suspicious was proper toh Amma waye ya fad’a me abinda ya faru tsakanin malam Ali da nazeera one thing is fishy,I’ll discover out”
Kallon nazeera tayi tace”nazy akwai wanda Kika fad’awa abinda malam Ali yayi miki ne?”
Tace”ah’ah ke kadai ne sai boy”
Tace”boy kawai Kika fad’awa are you positive?”
Tace”sure kema kin sani daga ke sai shine kawai mates dina meyasa kika tambaya?”
Tace”no iam simply shocked nayi mamakin canji malam Ali ne”
Nazeera tace”Nima haka nayi mamaki kila Allah ne ya tab’i zuciyarshi ko Kuma shiriya ce ta zo me”
Serah tace”toh meyasa boy ke korar miki samari ko sknki yake?”
Nazeera tace”Kai kin fiya surutu Ina fa rubuta check ne”
Serah tace”Dan Allah amsa min wanan tambayar Zaki iya auren boy”
Ba tare da ta kalleta ba tace”me zai hana shi ba mutum bane,barin rubutun tayi ta kalleta tace”serah ke kawata ce tun muna yara bana b’oye Miki komai serah Zan iya auren boy domin shi mutum ne kamar mu,serah ban San meyasa ba Nike Jin boy har cikin Raina in bazaki manta ba tun randa na fara ganin shi kin tuna ai muna tare ranan na Fara tausayinshi ina Jin boy har cikin zuciyata in boy na cikin damuwa bana iya bacci,saboda tausayi har mafalki nikeyi in ko aka Kira boy mahaukaci Raina tafarfasa yake,boy ya Zama b’angaren na jikina da bazan iya rayuwa Babu shi ba”
Serah tace”in kin Yi aure fa?’
Tace”ba zai hanani Yi me alkhari ba”
Serah tace”toh me zai hana ki aureshi?”
Nazeera tace”wanan ba resolution dina bane ni kadai in na auri boy ai Zan tozarta ummana a idon kishiyoyinta,and serah dana ce Zan iya aurenshi bawai Ina nufin sonshi Nike ba what I imply is in Allah ya kaddara shine mijina dole Zan amsheshi hanun biyu domin ko ba komai Zan samu Ladar jinya,yanzu Haka ma boy na Raina Amma so Nike in bashi horo saboda karya Kara min abinda yayi min
Serah ta sauke ajiyar zuciya Amma lamarin nazeera na d’aure Mata Kai
BΓ yan ta gama ta bawa class rep sanan Suka tafi gado nasko corridor domin lecture normal course edu 311 awa d’aya sukayi Suka fito suna fitowa ta Kira Habib ya zo makarantan
Bayanin tsakaninta da boy tayi me serah tasa musu Baki
Yace”however ki daina barin Yana Miki irin Haka tunda ba hankaline dashi ba Kar wata Rana yayi Miki fyade
Tace”wallahi be tab’a min ba sai jiya ”
Serah a ranta tace”Wanda beda hankali yasan ya Kori saurayi ai sai na zakulo gaskiya wallahi”
Habib yace” wuce Zan tafi sai na zo da yamma sai mu San abinda za ayi Dan bana son in rasa ki”ya Kare magana da dariya,solar dade suna Hira har lokacin lecture dinsu yayi suka sallameshi
Wacece nazeeraββ
Group da basa remark zan daina muku posting
ππππππ
*Mahaukaci*
ππππππ
By maman noorul
Hudah
Godiya Mai tarin yawa masoyana
π Ώ1β£5β£-1β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Hanunta serah ta rike tace” kin San wa kike Shirin duka kuwa?matar manya kenan bana son ki jawowa kanki bala’i,wanan dakike budurwa ce ga Nazeeru Abdallah Mai Riga Wanda akafi sani da bereau de change wallahi kina tab’a ta Zaki Sha mamaki”
Feena ta dawo da hanunta kasa a hankali itako nazeera jikinta rawa yake ruky ta jawo feedy gefe tace”in harda gaske sukeyi is healthier mu Zama kawaye in order that mu karayin suna mu taki uban kowa ”
Feedy tace”do not inform me you imagine that lie”
Ruky tace”let give them advantages of doubt zai iya Zama gaskiya kuma in Suka shiga group dinmu zai zamo babba benefit ”
Feedy tace”okay however in nayi discovered karya takeyi wallahi sai solar bar makaranta Nan”
Kiran feena sukayi suka bar resturant din,suna barin wurin nazeera ta ja serah tace”wanan wani irin karya ne meyasa zaki musu karya meyasa kike niman saka mu a matsifa nifa ba ruwana why????”
Serah tace”iam sorry ban San lokacin da ya fito a bakina ba I wished educating them a lesson and Wanan hanya ne kadai ya zo min”
Nazeera tace”nidai ba ruwana wallahi da kin bari na anso Musu abincin da haka Bata faru ba,yanzu ga abin da Kika jawo solely God is aware of what is going to happend subsequent ”
Serah tace”Babu abinda zai faru karki damu”abincin da nazeera bata ci ba kenan tayi ta Wasa dashi serah ta d’auke ta had’a da nata tace”bazan siya abinci inyi asara ba”
_________________
Malam Ali na zaune a workplace ya gan an bude kofa kallonsu yayi da mamaki Zama nazeer yayi yace”Ina fatan ka gane ni”
Jikina rawa malam Ali yace”eh,Allah yasa lafiya”
Yace”miye tsakanin ka da Rahmat Kabir?”
Malam Ali ya fara in Ina jikinshi na rawa yace”ba bb… koma….”
Katseshi nazeer yayi da cewa”zuwa nayi in maka warning akan in ka karawa Rahmat kallon banza balle har ka kara aikata abinda kayi a baya wallahi sai kayi nadama”
Zaiyi magana ya katseshi da cewa you might be very silly in ka sabayi da wasu Mata kana wucewa free this time round sai kasan kayi da budurwata”
Zaro Ido malam Ali yayi ya duka har kasa yace”ranka dade kayi hakuri wallahi bata tab’a fad’a min Kuna da alaka ba, dani na Isa?”
Nazeer yayi me wani kallo ji yake Kamar ya shake shi in ya tuna yayi kissing dinta ya so dealing dinshi Amma Baya son Salim ya ji anihin abinda ya faru balle yasan yayi kissing dinta Hakan yasa ya bar zancen kiss
Malam Ali yace”ai yanzu Zan Bata marking ko Batayi exams ba tayi passing”
Nazeer ya d’aga me hanun yace”ni bance ban son zakewa dayawa wallahi ko da Wasa in ka Kara kallon Rahma sai na kwakule idon nan d’an iska kawai yanzu ka Bata check dinta Kuma abinda tayi scoring shi zaka rubuta bana son Kari”
Malam Ali yace”ai ba sai ta rubuta Zan Bata marking”
Nazeer yace”no a Bata check din ta rubuta ”
Yace”toh”sosai ya ja me kunnin tare da tabbatar me duk randa ya ji labari yayiwa wata irin haka sai yasa an koreshi a aiki”
Malam Ali yasan Hakan karamin aikine a gunshi domin suna da connection rokonshi yayi sanan suka bar workplace din da Salim
Suna fitowa ya hango su nazeera na shigowa division,nazeera na magana da class rep ko me yace Mata oho sai ta dukeshi a kafada duk Suka kyakyale da dariya,sai ga Musa course mate dinta ya karaso toh dama suna Wasa cikin d’aga murya yace”sweetheart ke Nike nima in kaiki cafeteria yau Zan kula dake”
Nazeera tayi murmushi tace”no thanks mu Bari zuwa gobe bana Jin yunwa”
Yace”oh shirt,gaskiya banji Dadi ba”
Tace”I promise gobe inshaallah zamu je”
Duk abinda suke Yana kallonsu harya karaso serah ta hango spicy girls zaune wani murmushi tayi tace”nazeera muje kiyi task din
Tafiya sukeyi suna Shiga division din shi Yana fita suna kaiwa kusa da juna serah ta mugun ture nazeera kawai jinta tayi jikin mutum,wani wawan ajiyar zuciya serah ta sauke domin batayi lacking goal ba
Rungumeta yayi d’aga Ido tayi ta kalli hanunta dake kirjinshi sai ta kalli fuskarshi had’a Ido Sukayi sai ta ji wani mugun fad’iwar gaba Amma solar ki sakin juna
Serah tayi gyra murya ganin kallon juna sukeyi da sauri nazeera ta janye jikinta tace”so sorry wall….”
Katseta yayi yace”dama na lura tunda na shigo makarantan nan kike Niman in kula ki as in kina tallah kanki how low-cost”
Cikin b’acin rai nazeera tace”escuse me,me ka d’auki kanka ne Kai ko kunya baka ji ba daka furta Wanan maganan ka kalleni da kyau nayi maka Kama da wacce ke in search of consideration?in kana tunanin duk inda kaje sai Mata solar kalleka toh bana cikin sakarkarun Mata,so take your arrongance to another person not me”
Yace”oh actually it apparent you might be determined in search of who to toast you,I do know your kind,Dan haka I can’t fall to your low-cost tips you assume I’ll toast you by hugging me you lied”
Nazeera ta rasa ya zatayi ta buga Kafa ta kalli serah tace”kin gan abinda Kika jawo ko?”barin wurin tayi
Serah ta kalleshi tace”sir nazeer Idanunka solar bayyana sirrin dake zuciyarka thou ka Fadi magana abinda bashi ba I do not know why Nike ji a jikina kana son nazeera tunda na ganka”
Yace”oh ta turo ki ne kiyi toasting Dina ko?”
Serah tayi murmushi tace”karka manta wanan ranan domin kawata xata Rama”
Zaiyi magana ya hango nazeera gaban h o d workplace tsaye da wasu maza su biyu serah ta lura duk hankalinshi ya karkata wajen murmushi tayi ta rungume hanun domin tasan Abdul sai yayi hugging nazeera it has all the time been his perspective tun a 12 months 1″
Aiko sai gashi ya rungume nazeera tana tureshi zatayi magana textual content ya shigo wayarta ta karanta wani murmushi tayi ta rugo da gudu tace”serah Habib yayi replying Dina yace”zai zo makaranta anjima ya bani second probability iam so blissful immediately”idonsu ne ya had’u da nazeer ta murgud’a me baki
Serah ta gan kwayar idonshi ya canja fisgo hanun nazeera yayi ta saki Kara zaiyi magana sai Kuma ya fasa ya tureta serah ta tarota a fusace ya koma mota dama tuni Salim solar wuce serah tace”sir ka Sha maganin ciyon zuciya kafin ta buga’
Komawa sukayi Suka zauna sai ga feedy ta zo tace”
Maman nur

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 19, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP