Lukman Na Shirin Labarina Ya Bayyana Alakar Da Ke Tsakanin Shi Da Sumayya A Zahiri

DOWNLOAD: Pasuma – Collect [Mp3 Download]

Yusuf Sassen, wanda ke taka rawar Lukman a shahararren shirin na kwanaki 90, ya bayyana ainihin alakar sa da Sumayya, wacce aka fi sani da Nafisa Abdullahi.


Taƙaitaccen Tahirin Haj Balkisu Mahaifiyar Alan waƙa

Ya bayyana hakan ne a wata hira da BBC Hausa don bidiyon.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here