VIDEO: Lilin Baba – Yarinya Mp3+Mp4 Download

Lilin Baba - Yarinya MP3 + MP4 DOWNLOAD

Lilin Baba – Yarinya MP3 + MP4 DOWNLOAD

Mawakin nan na hausa wato lilin baba mai North East Document ya fitar da sabuwa wakar mai suna Rigar So.

Lilin baba shima yayi fice wajen wakokin soyaya wanda itama wannan waka Rigar so tayi dadi sosai.

DOWNLOAD MP3 HERE

Yan kwanakin bayya ne ya fitar da audion wakar wanda har muka kawo muku cewa da kyakywawar yarinya nan ummi rahab zai haska a videon nasa.

Wanda tabbas ashe zatonmu yazo dai dai wakar ta samu haska sabuwa jarumar zaku gani idan kun kalla ga masu bukatar obtain duk akwai.

download

About NgArewa 2788 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*