Lauyan abduljabbar zaijamai dogon dauri – Baba Impossible

Dalilin wannan bidiyo zaku ji baba impossible shugaban hukumar lamuran addini a jahar kano yana cewa akwai wani mutum da rigar lauya yayi bidiyo yana jawo soshiyal midiya.

Wanda ya fara budewa da cewa gamnati taji tsoron Allah ,haka halika malamai suji tsoron Allah wanda su a zatonsu wannan ba lauya bane.

Wanda yace ya shafe dogon lokaci yana tattara karatun malam Abduljabar wanda ya nuna cewa karya ce ake Abduljabar bai zagi Annabi ba.

Bayyanar Video Wani Saurayi Yana Dukan Budurwarsa Daga Karshe Kalli Abinda Yafaru Abin Birgewaa

Wanda yace anyi son rai ne anka hada kai da malamai da gwamnatin kano dan a ciwa malam Abduljabar mutunci da zarahi.

To Alhamdulillahi malam baba impossible yayi maganganu domin sanin yadda zata kaya da Abduljabar

Ga bidiyon nan kasa sai ku saurara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here