Wannan shine shirin labarina zango na hudu wanda da turanci ake kira season 4 kashi na 13 na kiransa da turanci episode 13.
Labarina shirine da ya samu jagorantar manya manyan jaruman masana’antar kannywood wanda hada da Nuhu abdullahi, nafisa abdullahi, maryam wazeery, teema yola,sarkin waka Rabiu Rikadawa, Abdallah amdaz da dai sauran.
Wanda ya samu shahararun masu bada labari da tsarawa da rubutawa da umurni a cikinsa.
Yan kallo yabawa wannan shiri mai dogon zango irin yadda ake buga chakwakiya tsakin su presido da Mahmoud da lukman wanda abun yana daukar yan kallo. .
Ga bidiyon nan daga cikin tashar Yourtube mai suna saira movies.

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 12, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP