Ko kunsan Yadda Matar Adam A Zango Take Zaune Da Yaransa

Ko kunsan Yadda Matar Adam A Zango Take Zaune Da Yaransa

Shin kunsan kuwa amaryar adam a zango take zaune da yaransa a cikin gidansa idan akace zama bawai na zama akan kujera ba aa yadda take gudanar da rayuwa dasu a cikin gidan mahaifinsu.

Adam a zango tare da yar sa ummi sun girgiza Yan Matan Kannywood da sabon film din su

A wani rahoto da muke samu mun samu labarin cewa ta dauke su tamkar ita ta haife su shiyasa shi jarumi adam a zangon yana mugun sonta domin kuwa dama duk matara da zata so yaran mutum shi ma kuma zai sota.

Ga bidiyon da muka samu ne

READ:   Labarina actress Nafisa Abdullahi reveals the cause of their feud with Hadiza Gabon
About NgArewa 2062 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*