Kalli Zafaffan Hotunan Zahra Nasir Ado Bayero Amarya Yusuf Buhari

0
22

A bidiyoyin da hotunan, an ga zukekiyar gimbiyar sanye da rigar alfarma yayin da kasaitattun kawayenta ke kewaye da ita

Walkiya, kyalli, kyau, izza da kasaitar tsuleliyar amaryar ya cika ko ina yayin da take sanye da farar riga mai hannayen raga.

Kalli Abinda Yafaru da Momi Gombe taga Adam A Zango Awajen Taron Manyan Kannywood

Ya Allah ka sanya albarka a wannan auran, ka basu zaman lafiya matabbaciya Amin.

Ga hotunan nan kasa ku kalla.

Kalli Zafaffan Hotunan Zahra Nasir Ado Bayero Amarya Yusuf Buhari

Kalli Zafaffan Hotunan Zahra Nasir Ado Bayero Amarya Yusuf Buhari

Kalli Zafaffan Hotunan Zahra Nasir Ado Bayero Amarya Yusuf Buhari

Kalli Zafaffan Hotunan Zahra Nasir Ado Bayero Amarya Yusuf Buhari

Kalli Zafaffan Hotunan Zahra Nasir Ado Bayero Amarya Yusuf Buhari

READ:   Tsalelliyar budurwa Ta koka! Rashin Aure Ma Azaba Ne – Cewar Princess Ummi Ibrahim

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here