Kalli Video Yadda Aka Yi Jana'izar Zainab Booth Mahaifiyar Su Maryam Booth Da Amude da Sadiya Booth a Kano

Jana’izar Zainab Booth, mahaifiyarsu Maryam Booth, Amude da Sadiya Booth a Kano da safiyar Juma’a.

Innalillahi wa’inna ilaihirraj’un Allah Yayi Ma Maman Maryam Booth Rasuwa

Wannan baiwar Allah an baiwa yan uwa da abokan arziki da dama kuma manyan jaruman kannywood suma sun halarci wannan jana’izar ta Allah yayi mata rahama.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here