Kalli Shirin IZZAR SO Episode 74 ORG HD – Bakori TV

Kalli Shirin IZZAR SO Episode 74 ORG HD – Bakori TV

Kalli Shirin IZZAR SO Episode 74 ORG HD – Bakori TV: Shirin izzar so wanda manya manyan jaruman masana’atar kannywood ke shiryawa duk bayan sati sati wanda kuma ya samu shiga ga mutane fiye da ake zato.

Muna mai baku hakuri da matsalar da munka samu

Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda ya kewaya nahiyar africa wanda mutane ke kallonsa kamar yadda ta nuna a shafin jarumin shirin lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin.

Amfanin Sanya Matsi A Gaban Mace _ Cewar Wata Matashiya

Izzar so sun gabatar da sababbin fuskoki wanda kuma sunyi suna da wannan film wannan zango izzar so kashi episode 70.

READ:   Kannywood actress Sadiya Haruna revealed her secret last night

Akwai takun saka Mai zafi da ke tsakanin hajiya nafisa babbar yarinya da kuma hajiya Sara da kanwar hajiya nafisa.

Shirin Yana da matukar burgewa da kuma abin mamaki Wanda ke burge Yan kallo.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla kai tsaye daga bakori tv

About NgArewa 2082 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*