Katafaren Sabon Gidan Musa Mai Sana Ya Girgiza Matan Kannywood

Sabon Video Hafsat Idris Tare Da Yayan Ta Maza Da Mata

yanzu yanzu muka samu sabon labari Hadi da sabon video Akan sabon gidan Musa Mai Sana,a fitaccen jarumin kannywood

Cikin Yaddar allh davtaimakon da allh ya azirta Musa Mai Sana,a da Gina wani katafaren gida ajahar kano

Tabbas Wannan Shine Dalilin Dayake Kashe Aure Da Wuri

Hakq zalika gidan Yana girma da kyau Hadi da dukkan abinda ake bukata acikin dukkan wani gida

Babban abin ban mamaki shine, anayiwa Musa Mai sana,a kallon Wanda bayada kudi a kannywood

Amma a kowane lokaci sai nasarori suke Kara zuwa a rayuwar sa ta duniya baki daya ta

Wannan shine full video akan wanna rahoton namu na musamman akan Musa Mai Sana,a

Innalillahi wa Inna ilaihirrajiā€™un Allah yayi wa mahaifiyar mawaki Aminu Ala rasuwa

Muna masu Taya Musa Mai Sana,a murnar kammala ginin sa dayi cikin nasara da taimakon Allah

Hakan zalika muna masu rokon Allah duk wani musulmin da yake acikin wani hali Allah ya taimake shi a rayuwar sa

Ahalin yanzu dai bayaga ga fina, finan hausa Musa Mai Sana,a yanada hanyar da take kawo masa kudade

Wanna bawata hanya bace face hanyar sayarda motoci da Musa Mai Sana,a yake

Garzali Miko Ya Karyata Labarin Mutuwar Sa Daren Jiya

Suka abubuwanda takeyi hanayin su a jahar kano dake arewacin Nigeria

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

Muna godiya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here