Kalli Cikakken Bidiyon Yadda Aka Kai Aisha Tsamiya Gidan Mijinta Ya Girgiza Duniya; A yau ne dai aka kai Amaryar Aisha Aliyu wadda masu kallon shirye-shiryen Finafinan Hausa suka fi sani da Aisha Tsamiya gidan mijin ta.
Wannan Ne Dalilin Mutuwar Auren Rahama Hassan Wata Sabuwa
Auren jarumar ya bawa duniya mamaki domin ba’a taba zaton jarumar zata iya barin harkar fim lokaci guda irin haka ba.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon yadda aka kai jarumar gidan Mijinta a bidiyon dake kasa.

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 19, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP