Kalli Bidiyon Yadda Matar jarumin kannywood Ali jita ta hadawa danta Birthday bazato

Matar jarumin kannywood Ali jita ta hadawa danta Birthday bazato

Uwar gidan jarumin kannywood ali jita tayiwa danta bazato a ranar Birthday sa. Inda taje makarantar tare da masu bushe bushe domin ya yanka cake.

kaman yadda kuka sani dai an dade ba’a sami ma’aurata masu nunawa junan su soyayya kamn jarumi Ali Isa kibiya da matarsa ba.

jarumin ya kasance shahararren mawaki da yay suna a kasashe da dama kuma har yanzu tauraron shi be gusheba.

Direban Motar Dayake Daukan Fasinjoji Yana Kaiwa Wajen Masu Garkuwa Da Mutane Asirinsa Ya Tonu Yanzu

Ali jita ya auri matarshi me suna Nafisa a shekara 2009 yayi mata wakoki da dama har zuwa yanzu dai mawakin bai kara aure ba, inda Allah ya azurtasu da haihuwar yara biyar Usman, Aliyu, Ahmad, Zainab, da kuma Aisha wacce ita yar auta.

READ:   Kalli bidiyon yadda Hamisu breaker da Momee Gombe suka chashe awajan bikin Garzali Miko

Zaku iya kallon Bidiyon yadda matar tasa ta hada masa wanan shagali ta hanyar danna wanan. OPEN ko Play.

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*