Kalli Bidiyon Yadda Abba Kyari Ya Shiga Wani Hali

Abba Kyari Ya Shiga Wani Hali

Abba Kyari Ya Shiga Wani Hali

Video Maryam Yahaya Na Farko Bayan Fara Samun Lafiyarta

A yau mun zo muku da wani labari Akan mawuyacin halin da Abba kyari yake ciki a halin yanzu

Abba kyari ya shiga wannan halin me sabida wani zargi da ake Masa Akan cin hanci da rashawa

Abba kyari ya kasance daya daga cikin mutanen da suke yakar masu tada zaune tsaye

Amma sai gashi reshe ya juye da muniya Akan Abba kyari fitaccen Dan sanda

Anfara Yiwa Sahir Abdul Malam Ali Zagi Ta uwa ta uba Akan Bayyanar Wannan Video Nan

Wannan shine cikakken video akan Abba kyari

READ:   Subhannallah Kalli Cikakken Bidiyo Yadda Nake Kai ’Ya’yana Daji ’Yan Bindiga Suna Da Lalata Da Su’

A halin yanzu dai haka Abba kyari Yana cikin tsakar Mai wuya akan wabinda ya faru da shi

Abba kyari ya bayyana cewa bashida hannu akan abinda ake zargin da dashi

Amma Kuma ya bayyana cewa ya siyawa Wanda ake zargin kayan sakawa

Kalli Bidiyo: Innalillahi Wa inna Ilaihirraju’un Yadda Yan Bindiga Suke Sheke Ayarsu A Wani Kyauyen Katsina

Abba kyari ya Kara dacewa Nan gaba kadan gaskiya zatayi a halin ta

Kuma duniya zata gane cewa shi ba Mai laifi bane Akan abinda ake zagin sa

Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un Wani Akaron Na Biyu Maryam Yahaya Ta Fada Wani Mawuyacin Hali

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

About NgArewa 2062 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*