Kalli Abunda Marigayiyar Zainab Booth Tayi A Karshe Da Yarinyarta Maryam Booth Kafin Ta mutu innalillahi

Wannan shine bidiyon da muka samu yau daga marigayi Zainab Booth tare da ɗiyarta Maryam Booth akan kujera cikin annashuwa da annashuwa.

Kalli Video Yadda Aka Yi Jana’izar Zainab Booth Mahaifiyar Su Maryam Booth Da Amude da Sadiya Booth a Kano

Wannan bidiyon ya dauki hankulan mutane da yawa kamar yadda aka yada shi a kafafen sada zumunta.

Yadda momee gombe take shan bakar wahala wajen daukar film din manyan mata

Ba abin da za mu ce sai dai Allah Ya yi mata rahama.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here