Kaf Chan Jaruma Maryam Yahaya Da Kuma Momi Gwambe Yasa Masoya Farin Ciki

Kaf Chan Jaruma Maryam Yahaya Da Kuma Momi Gwambe Yasa Masoya Farin Ciki

Kaf chan jaruma Maryam yahaya da kuma momi gwambe yasa masoya farin ciki yadda yakamata a wannan lokacin a kannywood

tashin hakalin masoya a masana’an tar kannywood a yanzu baiya rasa nasaba da ganin yadda jaruman mata suke kara daukar hankakali

harma dai a yanzu kowa yake jin dadin hakan harma dai idan jaruman sun yi wani abun mai daukar hankalin sai aita yamadi di dashi

kuma dai babu kamar jaruman biyu Wanda a yau muka zo muku da labarin su dan sunfi daukar hankali

Farawa da jaruma daya wacce a duk lokacin da wani abu yafaru da ita muke kawo muku dan kuna jin dadan hakan

READ:   Titsiye Akayiwa Jarumi Sani Sk Akan …. kannywood – Mufeeda Rasheed

Maryam YAHAYA wacce ake ta Kai ruwa Rana akan ta a masana’an tar kannywood dan ganin yadda tuni

A kwana kin Baya ake cewa jarumar jarumar ta sarasu dan tayi wata rashin lafiya ne mai tsana ni

wacce tasa harma kowa ya fudda kauna da cewa jarumar zata rayu a yanzu kuma dai cuta ba mutuwa bace inji masu iya magana

ta ji sauki ta dawo tana daukar hankalin masoya a yanzu a kannywood da sababbin video a wannan lokacin harma dai hakan yazamo

Ekiti housewife fakes own kidnapping, demands N50,000 from husband

dai dai a yanzu dan yadda jarumar fake yin wasu Abu buwan KO Ada bata yin su Dan ganin dubun dubar masoya take da su a duniyar nan

READ:   Matsanancin halin da Maryam Booth ta shiga bayan mutuwar mahaifiyar ta

Haka dai itama wacce muke dauko labarin yadda yake wakana a rayuwarta a masana’an tar kannywood a wannan lokacin

jaruma momi gwambe wacce duk iya kwaliyarki ta mutanan karkara a yanzu tafiki iyawa dan tuna kai jaruma hadiza gabon a kannywood

babu wacce takai momi iya hakan dan ganin masoya na san ganin yadda take yin acting din ta a yanzu

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*