Kadan Daga Cikin Fim Din Makaranta

Wani Scene Da Aka Nuna Cikin Shirin Makaranta, Shirin Da Ake Cewa Yana Koyar Da Jima’i, Inda Aka Nuna Wasu Yan Mata Wata Ta Kama Wata Tana Shinshinan Jikinta Wanda Mutane Suke Cewa Wajen Yayi Kama Da Yan Madigo.

Mashiryin Shirin Ya Saki Cikakken Bidiyon Yanda Abin Ya Kasance A Wajen. Kuma Yayi Bayanin Cewa Duk Zargin Da Akeyi Akan Fim Din Nashi Ba GasKiya Bane.

Ga Bidiyon.

READ:   An yankewa wani Fasto mai suna Zafar Bhatti dake Pakistan hukuncin kisa dalilin batancin da ya yi ga addinin Musulinci
About Arewanmu 1343 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*