Subhannallah Kalli Cikakken Bidiyon Yadda Kabiru Gwambe Yayi Tonon Asiri Akan Yan Mata

Kabiru Gwambe Yayi Tonon Asiri Akan Yan Mata

Fitaccen malamin addinin musulunci a Nigeria dama duniya baki daya sheak malam kabiru haruna gwambe yayi wani wa,azi akan Yan Mata

Idan Baku manta ba sheak kabiru haruna gwambe yayi matukar sunane a duniya ta hanyar was,azin addinin musulunci

Haka zalika a halin yanzu sheak malam kabiru haruna gwambe Yana zaune a jahar gwambe dake arewacin Nigeria

DOWNLOAD VIDEO NOW

Bugu da Kari sheak malam kabiru haruna gwambe Yana shiga cikin zukatan dukkan wani mutun musulmai dake arewacin Nigeria dama duniya baki daya

Subhannallah Kalli Asirin wasu matan Hausawa ya tonu wanda suke zuwa wajan Bokaye suna Zina dasu domin su biya musu bukatar su

READ:   Sabon Video Hafsat Idris Tare Da Yayan Ta Maza Da Mata

Haka zalika sanin kowa ne a way,azin sa babu tsoro ko kadan aciki

Muna rokon qllh ya karawa sheak malam kabiru haruna gwambe lafiya da Nisan kwana

Muna fatan zaici gaba da kawo Mana wa,azi akan rayuwar duniya da lahira

About NgArewa 2062 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*