Jerin Tsofaffin Jaruman Kannywood Mata Da Sukaga Jiya Kuma Sukaga Yau

Jerin Tsofaffin Jaruman Kannywood Mata Da Sukaga Jiya Kuma Sukaga Yau

NECO 2021 Hausa Objective And Essay Answers (5th August, 2021)

A yauma mun shirya tsaf Dan kawo muku cikakken video da Kuma labari Akan wasu daga cikin tsofaffin jaruman kannywood da sukaga jiya Kuma sukaga yau

To Fah! Gwanda Maryam Yahaya ta mutu kodan a sami raguwar karuwai cewar wani matashi

Sanin kowane Allah ya azirta kannywood da tsofaffin jaruman da Kuma sababbin jarumar

Daga cikin tsofaffin jaruman kannywood akwai wayan da suka mutu wasu Kuma sunyi aure Inda wasu su Kuma har yanzu sunayin film

Amma ga cikakken video da mukayi muku magana Akan sa Nan kafin cigaban rahoton namu

Ga jerin tsofaffin jaruman kannywood Mata da sukaga jiya kima sukaga yau

1_ummi zee zee itama ta kasance a cikin jerin tsofaffin jaruman kannywood Mata da sukaga jiya sukaga yau

2_jamila Umar na hudu itama Allah ya bata damar dadewa tana sanaar film

3_Rashida Mai sa,a itama ta Shiga a cikin jerin tsofaffin jaruman kannywood Mata da suka Dade Kuma ana Yi dasu har yanzu

Hadizan Saima An shani na warke ni da aure saidai na aurar da yaya na amma ni naci girma

4_nafisa abdulllahi wasu na ganin za,a iya saka sunan ta acikin jerin tsofaffin jaruman kannywood Mata da sukaga jiya Kuma sukaga yau

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

READ:   Kalli yadda mukabalar malaman kano da abduljabbar nasiru kabara ta kasance
About NgArewa 2062 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*