Turkashi An samu wata zazzafan martani a tsakanin hadiza aliyu Gabon da Kuma wani jarumin kannywood
Wannan lamarin ya tada kura a kannywood dama arewacin Nigeria baki daya
Domin kuwa bawanda ya taba tsammanin hakan zai iya faruwa da hadiza aliyu Gabon
An bayyana video da ake zargin ummi rahab da aikata badala
Amma sai gashi ba zato ba tsammani hakan ya faru da hadiza Gabon a ryuwarta
Mina fatan allh ya kara fahimtar juna atsakanin hadiza aliyu Gabon da Kuma abokin aikin ta

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 16, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP