Jarumar Kannywood Tayi Mafarkin Annabi Muhammad S.A.W Amma An Karyata Ta

Masu jimirin kasancewa da mu a kowane lokaci assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu

A yauma cikin Yaddar Allah da taimakon sa mun zo muku da wani sabon video da Kuma labari Akan jarumar kannywood

Mun rabu lafiya da mahaifiyar mu – Aminu Alan Waka

Daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata ta bayyana cewa tayi mafarkin annabi Muhammad s.a.w

Amma abin mamaki shine yadda kowa ya karua ta ta

Kuma aka bayyana cewa karya takeyi ba gaskiya tafada ba

Wannan karyatawar da akayiwa jarumar kannywood yayi matukar bata Mata Rai sosai

Real Madrid Da Chelse Zasu Kulla Babbar Yarjejeniya Kan Wani Dan Wasa

Hakanne yajawo ta Kara fitowa tayi Kara yin magana akan lamarin

Amma abin mamaki duk da hakan haryanzu mutane sun ki yadda da maganar ta

Tirkashi Mijin Baturiya Yayi Tsokaci Akan Kayan Da Amaryar Yusuf Buhari Ta Saka A Shagalin Aurensu

Wannna shine ya tabbatarwa da duniya karara cewa a kwai babbar matsala a rayuwar duk wata jarumar kannywood

Domin kuwa ace jarumar kannywood yayi mafarkin da shugaban halitta annabi Muhammad s.a.w

Amma kowa yace karya take domin bazasu taba yin wannan mafarkin ba

Hot: New Airtel Free browsing 2021 at (0.0kb)

Hakan ya Kara da nuna cewa Yana ganin duk wata mace a kannywood tana cikin Bata ba tabbaciya

Allah ya Kara barin mu da soyayyar annabi Muhammad s.a.w

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

Mun gode sosai da bibiyar mu

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here