Jaruman Kannywood Da Suka Halacci Janaizar Mahaifiyar Aminu Alan Waka

Masu jimirin kasancewa damu a kowane lokaci a tashar mu mai albarka ta hausablogng assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu

A yauma munzo muku da jerin jaruman kannywood da suka halqcci janaizar mahaifiyar fitaccen mawakin hausa aminu Alan waka

Video Maryam Yahaya Na Farko Bayan Fara Samun Lafiyarta

A kwai wasu daga cikin manyan mutane da ba,ayi tsammanin ganin su ba , Amma kwatsam sai gashi angan su

Bayyanar Video Wani Saurayi Yana Dukan Budurwarsa Daga Karshe Kalli Abinda Yafaru Abin Birgewaa

Wannan ba kowa bane face Abba k yusif Dan takarar gwamnan jahar kano

Hakan zalika dai kowa ya koma gida lafiya cikin Yaddar Allah

Wanna shine full video Akan wanna rahoton namu

1_sarki Ali nuhu shima ya halicce janaizar mahaifiyar aminu Alan waka

2_haka zalika shima mustafha na buruska shima yaje

3_abba almustapha shima ba,a barshi q baya ba

4_ haka zalika mun hango fuskar falalu a dirayi a wanna janaizar

Wanna sune kadan daga cikin manyan jaruman kannywood da muka hango fuskar su a gurin janaizar mahaifiyar aminu Alan waka a jiya talata

Subhannallah Kalli yadda wasu ma’aurata suka bayyana rayuwar aurensu ta sirri sukayi video suna yadawa wanda hakan ya janyo masu tsinuwa

Muna rokon Allah ya jikan ta da rahama tare da iyayen mu da dukkan musulman duniya baki daya

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here