Jaruma Rahama Sadau Takara Janyo Wa Kanta Zagi A Shafikan Sada Zuminta Na Social Media

Jaruma rahama sadau takara janyo wa kanta zagi a shafikan sada zuminta na social media bayan ganin zafafan hotunan ta

Daya kwal wacce babu kamar ta a masana’an tar kannywood a wannan lokacin wajan daukar hankalin

kuma dai itace jarumar da a wannan lokacin tasha farin jin gazi a shafikan sada zuminta na social media

Yadda matata ta daure sannan tamin shegen duka kuma ta gudu gidan su sabida ta fini karfi, cewar mijin wata mata

bayan sakin wani sabon video harma ake zargin cewa jarumar tayi rashin da a kuma hakan yasabawa dabi’u

da aladar Malam bahaushe a duk inda yake a fadin wannan duniyar da muke cikin ta a yanzu harma masoya jarumar

READ:   Yanzu Jaruma Umma Shehu ta tonawa wasu mutane asiri da suke neman bata mata suna a Duniya

Daga ko ina a fadin wannan duniyar da muke ci suke kara baiya albarkacin bakin su dan ganin abin bai dace ba

Duba da cewa harama sadau dai itace jarumar da duk kannywood da nollywood suke marari san ganin video

harma a yanzu da take kokarin Fara yin fina finai a kasar india kuma masoya ke cewa a gaskiya yakata

Ta dai na irin wannan dan tariga tayi nisa da yadda take tunanin akan ta a duniya dan harma Mata suna koyi da abin da take yi

A wannan lokacin ma dai abin da tai a wannan can lokacin harma dai kowa ke cewa a gaskiya yakamata jarumar ta kyara

READ:   Finally Ummi Ummi Zee Zee Meets Kano Women's Commissioner

Kuma a yanzu tun duniya ta dauki satin wannan abun ana yamadi di dashi sabida yadda hakan yake da tasiri

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*