Jaruma Amal Umar tayiwa mawaki rarara da Bashir Mai shadda kace,kace

Jaruma Amal umar ta fusata akan Bashir Mai shadda da kuma RARA a wannan lokacin harma dai matan kannywood suke taya ta

Jaruma Amal Umar tayiwa mawaki rarara da Bashir Mai shadda kace,kace

Mai yake faruwa ne a masana’an tar kannywood kuma dai babu wanda yasan Mai zai faru dan sun Fara yin irin wannan akan mawakan ta kamar dai

Rara Wanda yake yin wakar da babu Wanda yake jin cewa akaf kannywood babu kamar sa dan ganin cewa masana’an tar tun da duk jaruman

Kuma dai shine dai yasa matan kannnywood suma dai suke yin abin da suke ganin damar akan jatuman masana’an tar harma dai rara yake

Jaruman kannywood kuma maza da matan masana’an tar suke jin dadin Mai so suga mawakin dan duk yadda yake babu Mai jin sa dan yana baiwa jaruman abin da suke so

READ:   Yan uwa Musulmai A taimakawa musulmi Jarumi Sk yana Neman taimako

About Arewanmu 1343 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*