
Kwamishinan tsaron jihar Kaduna Samuel Aruwan ya bayyana cewa jami’an tsaro a Kaduna solar ceto wadu mutane 8 da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Chikun.
Aruwan ya sanar da haka ranar Talata a wata takarda da ya raba wa manema labarai a garin Kaduna.
” Jami’an tsaro da ke aikin samar da tsaro a yankin Kaduna solar shaida wa gwamnatin jihar a wani rahoto cewa ma’aikata solar kashe ɗaya daga cikin ƴan bindigan da suka yi arangama da su a karamar hukumar Chikun wajen ceto wasu mutane 8 da suka yi garkuwa da.
Rahoton ya kara da cewa kamar yadda Aruwan ya bayyana ya ce bisa ga rahoton jami’an tsaro solar yi arangama da wasu mahara a Maraban Rido dake karamar hukumar Chikun
Katt Williams Calls Out Michael Blackson For Alleging MLK Jr. Had A White Side Chick
“Jami’an tsaron solar ji rukugin harbin bindiga sai suka ɗunguma zuwa wannan wuri.
“Jami’an tsaron solar bi sawun ‘yan bindiga inda suka ceto mutum takwas da aka yi garkuwa da su sannan suka cafke ɗaya daga cikin ‘yan bindigan.
Ga sunayen mutanen da aka ceto;
– Likita Igah
– Nancy Likita
– Genesis Likita
– Wilson Likita
– Mary Kalat
– Victor Joel
– Simon Musa Ali
– Rufus Elisha
Bayan haka jami’an tsaron solar fatattaki ‘yan bindiga yayin da suka kai wa mutane hari a kauyen Unguwar Tasha dake Birnin Yero a karamar hukumar Igabi.
“Jami’an tsaron solar kama mutum daya daga cikin ‘yan bindigan.
“Jami’an tsaron solar fatattaki ‘yan bindiga a Hayin Kanwa dake karamar hukumar Giwa sannan Kuma solar kama daya daga cikin ‘yan bindigan.
Kwamishinan ya bada lambobi kamar haka 09034000060 da 08170189999 da mutane za su iya kira idan suka ga wani ya zo da ciwo a kan kin sa na harbin bindiga.
Be the first to comment