Balkisu shema ta kasance haufaffar arewacin Nigeria Kuma bahaushiya
Bugu da Kari ta kasance mace Mai matukar kyau da daukar hankalin dubban masoyan yanta na fadin duniya baki daya
Nafisa Abdullahi ta Fadi sunan wacca zata iya maye gurbin ta A labarina
Babban abin babban mamaki shine da yakasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata
Amma sai gashi daga baya an samu matsala Ana bayyana video balkisu shema tana Shan shi sha
Muna fatan allh ya shirya Mana balkisu shema
https://youtu.be/6Wv3ITEoF98

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 12, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP