Jama’a ku saurari bayani daga bakin Sheikh Murtala Bello Sokoto
Malamin yace Musa Kamarawa bai fadi komai ba a hannun ‘yan sanda, tunda bai fadi mutanen da suke bashi kudi ya sayi dosa cikin tirela guda ya kaiwa su Bello Turji a cikin jeji ba.
Datti Assalafy ya kara da cewa hakika Gwamnatin Sokoto akwai babban abin zargi a kanta sport da wannan ta’addanci dake faruwa a jihar
Ya kamata masu iko da tsaron tarayyar Nigeria karkashin jagorancin Maigirma shugaban Kasa Muhammadu Buhari suji wannan sakon sannan a dauki matakin gaggawa da ya dace
Yaa Allah Ka wargaza shirin maciya amana
Yaa Allah Ka kare Sheikh Murtala
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 12, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP