Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Allah yayi wa mahaifiyar mawaki Aminu Ala rasuwa

Wannan shine bidiyon yadda aka gudanar da jana’izar mahaifiyar babban mawakin hausa wato aminu alan waka.

Garzali Miko Ya Karyata Labarin Mutuwar Sa Daren Jiya

A cikin wannan bidiyo zaku ga yadda manyan jaruman kannywood da kuma manyan yan siyasa suka ziyarci wannan jana’izar har sukayi mata sallah.

Rikadawa Ya Kafa Sabon Tarihi A Kannywood

Kalli cikakken bidiyon yadda aka gudanar da jana’izar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here