Innalillahi Kalli Rashin Imani A Wajen Wannan Mai Garkuwa Da Mutanen

Innalillahi Kalli Rashin Imani A Wajen Wannan Mai Garkuwa Da Mutanen

A safiyar Yaune Muka Tashi Dawani Sabon Bidiyo Na Wani Tsoho Mai Garkuwa Da Mutane Yadda Yake Bayyanawa Duniya Abunda Suke da Mutane Idan Sun Kamasu.

Acikin Bayaninsa Na Rashin imani Da Rashin Tsoron Allah Mutumin Yace Matukar Suka Kama Mutum Kuma Suka Nemi Kudin Fansa Ba’a Biya Ba Suna Iya Kashewa Mutum Ko Su Siyarshi Ga Yan Kungiyar Shan Jini.

Duk Dai Idan Kun Kula Wannan Badakala Tafi Faruwa A Arewachin Nigeria Yadda Zaka Samu Mutane Suna Garkuwa Da ‘Yan Uwansu Musamman Fulani Bayan Satar Mutane Har Da Satar Dabbobi Wannan Masifa Allah Kayi Mana Maganinta Ameen.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

READ:   Kalli Video Abin Birgewa Yadda Hamisu Breaker Yabawa Mama Daso Mamaki Yan Kannywood

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wadannan Mugayen Mutanen Masu Zaluntar Al’ummah Babu Sani Babu Sabo.

Sannan Zamu so Ku Watsa Labarin Nan Domin Yaje Kunnen ‘yan uwa Da Abokan Arziki Ayi Ta Addu’a Allah Yakara Tona Musu Asiri Ameen.

Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*