Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un: Abunda ya faru a Kannywood a yau kenan

Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un: Abunda ya faru a Kannywood a yau kenan

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un: Abunda ya faru a Kannywood a yau kenan: Wata rana sai labari,a yau ne Laraba 19 ga watan Junairun shekarar 2022 aka sami wani abu daya faru a cikin masana’antar Kannywood wanda hakan ya matukar kada hantar mutane musamman ma Masoyan Jaruman na Kannywood.

Couple invade their child school with thugs to beat teacher

Da farko asirin wani matashi ne ya tonu wanda yake amfani da sunan mai shirya finafinan nan Abubakar Bashir Mai Shadda  yana damfarar mutane kudi ko kuma yayi lalata idan mace ce domin wai a sakata a cikin fim.,hakan dai a dokar dake cikin shafin structure din kasar Najeriya bata yarda da wani yayi amfani da sunan wani ba inhar ba hakan ne yazo a lokaci guda ba (Coincidentally).

Haka dai matashin yaci gaba da bayyana iri iren aika aikar dayake yi.

Ba tare da bata lokaci ba,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇👇

download

About NgArewa 2667 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*