Inna Lillahi! sun kashe yaron sun yanke Azzakarinsa da idanu har makogaro Zamfara mun shiga uku; Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Duniya ina zaki damu,duk wanda ya Kalli bidiyon nan da kyar ne idan bazaiyi kuka ba sabagen rashin imanin da mutanen mu sukeyi a wannan zamanin.
An kama matashin ne da lefin yin kidinafin sannan bayan solar karbi kudin fansa suka kashe yaron da sukayi garkuwa dashi din.
Ni ba Malami bane amma babu wanda ya isa ya kirani jahili cewar Pantami
Sannan suka yanke wani yankin ko kuma muce sassan jikinsa wanda ya hada da idanu,azzakari da kuma makogaro.
Wannan labarin zai matukar tada muku hankali,domin ganin cikakken bayanin daga bakin matashin.
Zamu saka muku bidiyon yadda abun ya kasance anan kasa👇👇👇👇👇
Be the first to comment