Hotunan Nafisa Abdullahi Da suka janyo Mata Dariya a gurin masoya

Screenshot 20220115 061812 1

Hotunan Nafisa Abdullahi Da suka janyo Mata Dariya a gurin masoya: Nafisa Abdullahi ta saki wasu zafafan hotunan ta da sukayi Mata Muni

Wannan hotunan dai nafisa Abdullahi ta dauke sune

Ciroki yayi danasanin yin video tare da umma shehu

Kafin daga bisani ta turawa duniya su Kuma aka fara Mata Dariya

Sanin kowa ne nafisa Abdullahi tanada matukar kyau

Amma sai gashi hotunan da ta dauka basuyi kyauba ko kadan

Wannan ne babban dalilinda yasa aka dinga yimata dariya a social media

READ:   Wallahi Duk wanda ya sake zagin Hadiza Gabon kotu ce zata rabamu – Cewar Mai kalamai
About NgArewa 2062 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*