Hotuna: Umma Shehu Na Taya Diyarta Murna “Happy Birthday ” Ta cikinta

Jaruma umma shehu wanda tana daya daga cikin matan kannywood a yau ne take cike da farin ciki na nuna samun wasu shekaru ga yar da ta ta haifa amerah.

Umma Shehu daman ita bazawara ce ba budurwa ba domin kuwa yar ma yanzu nan gaba kadan sai aure wanda itama uwace da tayi amfani da kalamai masu hikima sosai wajen taya yarta murna da kalmomin soyayya tsakanin uwa da ‘ya kamar yadda ta wallafa a shafinta na Instagram.

Bidiyo : Matar da ke kaiwa Yan bindiga kwayoyi domin suyi aikin Rashin Imani

Ga hotunan amerah nan da zaku tabbatar da cewa umma shehu yanzu uwa ce ba budurwa ba.

READ:   Sau shida Adam A Zango yana auren mata a asirce inji

Umma Shehu Na Taya Diyarta Murna “Happy Birthday ” Ta cikinta

About Arewanmu 609 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*