Jami’an ‘yan sanda solar damke mai wata makaranta mai zaman kanta mai suna Noble Youngsters College da laifin sace wata dalibar sa mai suna Hanifa Abubakar ‘yar shekara 5 tare da kashe ta.
Majiyoyin iyalan yarinyar solar ce yana daga cikin mutanen farko da suka zo jajanta wa iyayenta bayan sace ta, kamar yadda Day by day Nigerian ta ruwaito.
“Ya cika da kuka a lokacin da ya ziyarci iyalan domin ta’aziyyar sace yarinyar,” in ji kawun yarinyar, inji Kawun yarinyar mai suna Suraj Sulaiman.
Innalillahi :An Kashe Hanifa yarinyar da anka sace yau kwana 46
Wata sanarwa da rundunar ‘yan sandan ta fitar a ranar Alhamis ta ce malamin makarantar, Abdulmalik Tanko ne ya sace ta.
Be the first to comment