Halin na Hafsat shehu shiga tun bayan rasuwa Ahmad s Nuhu

Tsohuwar matar fitaccen tauraron Kannywood, Ahmad S. Nuhu, ta bayyana mawuyacin halin da ta fada a ciki bayan rasuwarsa.

Halin na Hafsat shehu shiga tun bayan rasuwa Ahmad s Nuhu

Hafsat Shehu ta bayyana haka ne a wata hira da BBC Hausa a yayin da tauraron yake cika shekara 15 da rasuwa.

Tauraron ya rasu ne ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2007 sakamakon hatsarin mota a garin Azare na jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Ta ce ta fada cikin matukar bakin ciki yadda “idan na ga wasu mutane suna dariya nakan tambayi mahaifiyata cewa yaushe zan yi dariya’?

A cewarta Ahmad Nuhu mutum ne da yake ganin mutunci da darajar mata

download

About Da_Great_Niddy K 4221 Articles
Great Technician

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*