Hadizan Saima An shani na warke ni da aure saidai na aurar da yaya na amma ni naci girma

Wata Budurwa Ta Mutu Suna Tsaka Da Fasikanci A Cikin Mota

Shahararriyar jarumar kannywood wacce take fitowa a matsayin mahaifiya ta bayyana soyayyarta da wani a cikin kannywood wanda ta silar wannan soyayyar ta fasa aure.

Tace ita taci girma saida ta aurar da yaranta wanda ta haifa duk ta yanke wannan hukuncin ne ta silar wannan soyayya da tayi ko me ya faru da ita ta silar soyayyar.

Wata Jarumar Kannywood Tace Tayi MafarKin Annabi S.A.W

Ance gani ya kori ji ga bidiyon nan mun kawo maku.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here