Jaruma hadiza Aliyu Gabon ta wallafa wani rubutu a shafinta na sada zumunta a twitter inda abun bai mata dadi ba amma kuma ta nuna kamar bata ji zafin abun ba.
Ga sakon da ta wallafa nan a shafinta.
https://twitter.com/AdizatouGabon?ref_src=twsrcpercent5Etfwpercent7Ctwcamppercent5Etweetembedpercent7Ctwtermpercent5E1481796827963871234percent7Ctwgrpercent5Epercent7Ctwconpercent5Es1_&ref_url=httpspercent3Apercent2Fpercent2Fwww.hausaloaded.compercent2F2022percent2F01percent2Fhadiza-gabon-tayiwa-wani-da-ya-kiranta-karuwa-mazinaciya-martani.html
Daga karshe jaruma tayi addu’a kan wannan sako.
“Ina rokon Allah ya samarmaka zama lafiya da son rayuwarka.”
Ga kadan daga cikin martanin mutane da sunkayin mata.
@umar Gombe : Lahira da kallo ba dan matambaya ba! Allah Ka shiryemu Ka tsaremu however a akwai fa matsala extra particularly how as we speak’s individuals decide & follow Islam!
Ina Ci ina Sayar da Sassan Jikin Mutane – cewar Wani Hamshakin mai kudi
@unbreakable : individuals anyhow, amma mutane akwae karanci rashin addini a tattare dasu bakasn mutum amma kazo kana yi masa kazapi wanda rana lahira aka tambayeka ga kai ga shi babu abunda xaka iya cewa bkmae akwae Allah! Allah yasa mudace
@mahi umar bello : They are saying ” Idan wawa yayi magana karka masa magana. Mafi alkhairin martani gareshi shine shiru. Idan kayi magana sai yaji dadi. Amma idan kayi shiru sai yaji haushi kamar ya mutu.” How I want you didn’t even reply to him in anyway.
@Bashir Umar : Kaico!Yanzu fa waɗannan kalaman sai ya maimaitasu a ranar da babu lauya da zai iya kareshi. Allah ka rabamu da aikin da nasani,ameen.
@sani musa Daltu : Allah ka shiryar damu, amma wannan maganar bata dace ba. Duk wanda ya sauka a layi Nasiha ake mashi ba kyara ba. Allah yasa mu fi ƙarfin zuciyar mu.
@DanFulde: Allah shikyauta mutun bazai taba samun chigaba arayuwarsa bai buskanchi difficult ba Allah kasa mufikarfin zukatammu

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 12, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP