Hadiza Gabon Karuwa Ce Saida Akayi Amfani Da Ita Aka Sakata A Harkar Fim Cewar Wani Matashi

Hadiza Gabon Karuwa Ce Saida Akayi Amfani Da Ita Aka Sakata A Harkar Fim Cewar Wani Matashi

Hadiza Gabon Karuwa Ce Saida Akayi Amfani Da Ita Aka Sakata A Harkar Fim Cewar Wani Matashi; Da dumi-dumi yadda wani fusataccen matashi kenan yayiwa jaruma Hadiza Gabon zagin kare dangi wanda ya saka jarumar tayi wani abun namaki daya girgiza duniya.

Bayan yaci mata mutunci daga karshe yace inhar ta isa ta wallafa hoton zagin da yayi mata domin masoyanta harma da sauran abokanan sana’ar ta suma su gani.

Wani bidiyon jaruma Rahama Sadau tana rawar iskanci da fitsara ya bayyana

Haka dai jarumar cikin jarumta ta wallafa kana da yiwa wanda ya zageta din addu’ar Allah ya bashi abunda yake so.

Sai dai har yanzu mutane na ganin hakan a matsayin wani abu bako wanda ba kowa za’a yiwa ba ya kyale.

Ga dai cikakken bayanin cikin bidiyon da zamu saka muku a kasa 👇 👇👇👇

download

About NgArewa 2725 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*