Gwamnatin Kaduna na taya iyayen daliban Afaka murnar sako su da ‘Yan bindiga suka yi

Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kaduna Samuel Aruwan ya bayyana cewa gwamnatin jihar na taya iyayen daliban kwalejin Afaka da’ yan bindiga suka saki ranar Laraba. A sanarwar da Aruwan ya fitar, ya ce gwamna El- Rufai ya hori daliban da su dauki abinda ya faro da su a matsayin wani gwaji … Continue reading Gwamnatin Kaduna na taya iyayen daliban Afaka murnar sako su da ‘Yan bindiga suka yi