Gaskiya abin mamaki ne wannan a tsakanin ummi rahab da kuma adam a Zango

Screenshot 20220106 184529 1

Gaskiya abin mamaki ne wannan a tsakanin ummi rahab da kuma adam a Zango a masana’antar kannywood duk da daukar lokaci da a kai ba a cikin ya nayi Mai dadin a harma ma dai yake baiya Albarkacin bakin sa

Sylvester Oromoni: Ijaw youths protest in front of Dowen College

An dai dauki lokacin ana kai ruwa Rana a tsakanin ummi rahab da kuma futaccan jarumin nan a masana’antar kannywood Wanda duk abin da yayi dai dai ne sabida yadda yake daukar hankalin masoya

Kuma ita wannan jarumar shine Wanda ya raine ta kamar yar ci kunsa kuma dai wata sanadiyar sabani irin na wannan rayuwar suka sami sabani dashi harma dai akai ta Kai ruwa rana kafin daga bisani su sami

READ:   Yaran Jaruman Kannywood Da Suka Sauke Alkur’ani Mai Girma

Sulhu Wanda ake ganin cewa shine sanadiyar samun dai dai to a tsakanin jaruman biyu a wannan lokacin kuma dai alumma daga ko ina a fadin duniyar nan suna kara zuba ido ne Dan ganin yadda

Ana cigaba da yada video ((Balkisu shema)) acikin dakin hotel tana

Za’a sami alaka Mai kyau a tsakanin su harma dai masoya suna kara cigaba da baiya albarkacin bakin su dan ganin yadda jarumar take yin ko Mai dai dai a wannan lokacin

About NgArewa 2084 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*